-
Jagora: Iran Ta Kawo Karshen Makircin Kirkiro Kungiyar Daesh Da Amurka Da Sahyoniyawa Suka Yi
Nov 22, 2017 18:20Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar Iran ta samu nasarar ruguza makircin da Amurka da haramtacciyar kasar Isra'ila da wasu kasashen larabawan yankin Gabas ta tsakiya suka kitsa na kirkiro kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS).
-
Sojojin Iraki Sun Kwace Rawa, Lardin Karshe a Hannun IS
Nov 17, 2017 11:16Sojojin Iraki sun kwace lardin Rawa, na karshe dake hannun 'yan ta'adda na Da'esh.
-
Sojojin Iraki Sun Danna A Rawa, Lardin Karshe a Hannun IS
Nov 17, 2017 10:25Yau Juma'a rundinar sojin kasar Iraki ta kaddamar da farmakin kwato Rawa, lardi na karshe dake hannun 'yan ta'addan IS.
-
Syria: Sojoji Sun Sake 'Yanto Wasu Garuruwa Biyu A Arewacin Gundumar Hamah
Nov 13, 2017 18:54Sojojin na kasar ta Syria sun sanar da kwace kauyukan biyu ne daga hannun kungiyar 'yan ta'adda ta al-Nusrah a yammancin kasar.
-
An gano ramuka dauke da gawarwaki 400 a Iraki
Nov 12, 2017 05:51Gwamnan jihar Karkuk na kasar Iraki ya ce an gano wasu manyan kaburbura wadanda suke dauke da gawarwakin mutane 400 a wani wuri da ke kusa da garin Hawija, inda a nan ne aka fatattaki mayakan kungiyar IS a makon da ya gabata.
-
Sojojin Iraki Sun Kwace Ikon Kauyuka Da Dama Daga IS
Nov 11, 2017 16:34A ci gaba da farmakin da suke kan 'yan ta'adda na kungiyar IS ko Da'esh, sojojin Iraki sun yi nasara kauce ikon kauwuka da dama da suka dade karkashin kungiyar a yankin hamada dake yammacin kasar a iyaka da Siriya.
-
Harin Da'esh Ya Kashe Fararen Hula Da Dama A Gabashin Siriya
Nov 05, 2017 05:48Rahotanni daga Siriya na cewa daruruwan fararen hula ne suka gamu da ajalinsu a wani hari da 'yan ta'adda na kungiyar Da'esh suka kai da mota a wani sansaninsu dake gabasnin birnin Zer- Ezzor.
-
Ana Gab Da Kawo Karshen 'Yan Ta'addar Da'esh A Siriya
Nov 04, 2017 15:08Bayan kwashe shekaru uku karkashin mamayar 'yan ta'addar IS, magajin garin Deir Ezzor, Ali Karami ya sanar da komawar garin karkashin milkin gwamnatin siriya.
-
Iraki: Sojoji Sun Kori "Yan Ta'addar Da'esh Daga Tsakiyar Garin al-Ka'im
Nov 03, 2017 11:17Tun da safiyar yau juma'a ne dai sojojin Irakin suka bude daga da gyauron 'yan Da'esh a garin na Ka'ima da ke yammacin gundumar Anbar.
-
Yan Kasar Faransa Kimani 2000 Ne Suke Yaki Tare Da Kungiyar Daesh A Kasashen Syria Da Iraqi
Oct 29, 2017 06:19Yan kasar Faransa 1910 ne suke yaki a bangaren kungiyar Daesh a kasashen Syria da Iraqi