Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

dakarun kare juyi

  • IRGC: Amurka Za Ta Fuskanci Irin Makomar

    IRGC: Amurka Za Ta Fuskanci Irin Makomar "Saddam" Matukar Ta Kawo Wa Iran Hari

    May 23, 2018 17:34

    Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran (IRGC) sun bayyana cewar Amurka za ta fuskanci irin makomar da tsohon shugaban kasar Iraki, Saddam Husain, ya fuskanta matukar gigi ya debe ta kawo wa Iran din hari.

  • Kwamandojin Dakarun Kare Juyi Da Na Sojin Iran Sun Jaddada Shirinsu Na Kare Kasar Tare

    Kwamandojin Dakarun Kare Juyi Da Na Sojin Iran Sun Jaddada Shirinsu Na Kare Kasar Tare

    Apr 23, 2018 17:35

    Kwamandojin dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran (IRGC) da na sojojin kasar sun bayyana shirinsu na aiwatar da shiri na bai daya da nufin kara karfafa irin shirin da ake da shi na kare kasar Iran daga duk wata barazanar da za ta iya fuskanta bugu da kari kan kare manufofin kasar.

  • Kwamanda Fadavi: Matukar Gigi Ya Debi Makiya, To Za Su Fuskancin Fushin Dakarun IRGC Na Iran

    Kwamanda Fadavi: Matukar Gigi Ya Debi Makiya, To Za Su Fuskancin Fushin Dakarun IRGC Na Iran

    Apr 21, 2018 05:44

    Kwamandan sojin ruwa na dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran, Naval Commodore Ali Fadavi ya jaddda shirin da dakarunsa suke da shi na fada da duk wani nau'i na barazana ga tsaron Iran yana mai cewa matukar gigi ya debi makiyan, to kuwa za su fuskanci hakikanin fushin dakarun kare juyin.

  • IRGC: Iran Ba Za Ta Yi Kasa A Gwiwa Wajen Taimakon Al'ummar Palastinu Ba

    IRGC: Iran Ba Za Ta Yi Kasa A Gwiwa Wajen Taimakon Al'ummar Palastinu Ba

    Apr 01, 2018 05:08

    Dakarun Kare Juyin Juya Halin Musulunci na kasar Iran (IRGC) sun yi kakkausar suka da hare-haren wuce gona da iri na baya-bayan nan da haramtacciyar kasar Isra'ila ta kai wa al'ummar Gaza, suna masu shan alwashin ci gaba da goyon bayan al'ummar Palastinu har sai sun kwato hakkokinsu.

  • Dakarun Kare Juyi Na Iran Sun Ja Kunnen Makiyan Iran Kan Makaman Kariya Na Kasar

    Dakarun Kare Juyi Na Iran Sun Ja Kunnen Makiyan Iran Kan Makaman Kariya Na Kasar

    Feb 10, 2018 05:44

    Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran (IRGC) sun bayyana cewar koda wasa ba za su taba barin makiya al'ummar Iran su cutar da shiri kariya da Iran take da shi ciki kuwa har da batun makamanta masu linzami da makiyan suke ci gaba da maganganu kai ba.

  • Dakarun Tsaron Iran Sun Hallaka 'Yan Ta'adda 5 A Yammacin Kasar

    Dakarun Tsaron Iran Sun Hallaka 'Yan Ta'adda 5 A Yammacin Kasar

    Jan 27, 2018 19:02

    Dakarun Kare juyin juya halin musulinci na Iran sun hallaka 'yan ta'adda biyar tare da kame wasu 16 na daban a yammacin kasar

  • Janar Ja'afari Ya Sanar Da Kawo Karshen Rikicin Da Aka Haifar A Iran

    Janar Ja'afari Ya Sanar Da Kawo Karshen Rikicin Da Aka Haifar A Iran

    Jan 04, 2018 05:49

    Kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran (IRGC) Manjo Janar Muhammad Ali Jafari ya sanar da samun nasara da kuma kawo karshen rikicin baya-bayan nan da ya faru a Iran yana mai jan kunnen makiyan Iran din da cewa ba za su yi taba yin nasara a kokarin da suke yi na cutar da tsaro da zaman lafiyar Iran ba.

  • Jumhuriyar Musulunci Ta Iran A Shirye Take Ta Tallafawa Kungiyayi Masu Gwagwarmaya A Palasdinu

    Jumhuriyar Musulunci Ta Iran A Shirye Take Ta Tallafawa Kungiyayi Masu Gwagwarmaya A Palasdinu

    Dec 12, 2017 06:29

    Babban kwamandan dakarun Qudus na dakarun kare juyin juya halin Musulunci a Iran (IRGC) ya bayyana cewa rundunarsa a shirye take ta tallafawa kungiyoyi masu gwagwarmaya da yahudawan Sahyoniya a Palasdinu.

  • An Kafa Asbitocin Hamada Guda 6 A Yankunan Da Aka Yi Girgizan Kasa A Nan Iran

    An Kafa Asbitocin Hamada Guda 6 A Yankunan Da Aka Yi Girgizan Kasa A Nan Iran

    Nov 16, 2017 12:04

    Jami'i mai tsara ayyukan sojojin kasa na JMI ya bada sanarwan kafa asbitocin hamada a yankuna guda shidda a yammacin kasar inda aka sami girgizan kasa a daren lahadinn da ta gabata.

  • Kwamandan IRGC Ya Musanta Zargin Trump Na Cewa Iran Tana Da Hannu Cikin Makamin Da Aka Harba Saudiyya Daga Yemen

    Kwamandan IRGC Ya Musanta Zargin Trump Na Cewa Iran Tana Da Hannu Cikin Makamin Da Aka Harba Saudiyya Daga Yemen

    Nov 05, 2017 18:14

    Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran Manjo Janar Muhammad Ali Jaafari ya bayyana maganganun shugaban Amurka Trump cewa Iran tana da hannu cikin makami mai linzami da aka harba daga Yemen zuwa Saudiyya a matsayin karya tsagoronta.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS