Pars Today
Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa fiye da 'yan gudun hijjira 200 ne su ka nutse a gabar ruwan kasar Libya.
Jami'an tsaron kasar Italiya da ke gadin iyakokin ruwa na kasar, sun sanar da tseratar da daruruwan 'yan ci-rani daga nutsewa cikin teku bayan da suka baro kasar Libya.
Shugabanin Kasashe da 'yan siyasa da kungiyoyi daban-daban na duniya na ci gaba da sukar shugaban Amurka Donald Trump saboda matakin da ya dauka na hana baki Musulmi shiga Amurka .
Jami'an tsaron kasar Libya da ke gadin iyakokin kasar sun sanar da kame mutane kimanin 700 da suke shirin tsallakawa zuwa nahiyar turai daga kasar ta Libya ba bisa ka'ida ba.
Ma'aikata na Ma'aikatar harakokin wajen Amurka sun bayyana adawarsu kan matakin da Sabon Shugaban kasar ya dauka na hana shigar baki cikin kasar