-
Al'ummar Birtaniya Suna Ci Gaba Da Gudanar Da Zanga-Zangar Kin Jinin Trump
Jul 13, 2018 18:23Al'ummar kasar Birtaniya na ci gaba da gudanar da zanga-zangar nuna kin jinin Donald Trump da ke gudanar da ziyara a kasar.
-
Saudiyya Ta Amince Da Bukatar Amurka Na Kara Yawan Man Fetur A Kasuwannin Duniya
Jul 01, 2018 07:23Sanarwar amincewar Amurkan ta fito ne daga bakin shugaban kasar Amurkan Donald Trump
-
An Zargi Amurka Da Taimaka Ma Kungiyar 'Yan Ta'adda Ta Daesh
Jun 28, 2018 22:00A cikin wani bayanin da ta fitar, cibiyar da ke sanya ido kan harkokin tsaro a nahiyar turai ta bayyana hare-haren da jiragen yakin Amurka suka kaddamar kan dakarun sa ka na kasar Iraki da cewa, hakan yana matsayin taimaka 'yan ta'addan Daesh ne.
-
Rouhani: Iran Ba Za Ta Mika Wuya Ga Barazana Da Matsin Lambar Trump Ba
Jun 26, 2018 11:12Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana cewar Iran ba za ta taba mika kai ga barazana da kuma matsin lambar shugaban Amurka, Donald Trump, ba yana mai shan alwashin cewa gwamnatinsa za ta magance matsalolin tattalin arzikin da ake fuskanta a halin yanzu.
-
Shugaba Asad Ya Ce Tattaunawa Da Amurka Bata Lokaci Ne Kawai
Jun 23, 2018 11:15Shugaban kasar Siriya Bashar al-Assad ya ce ba ya jin akwai bukatar kokarin neman tattaunawa da gwamnatin Donald Trump ta Amurka don cimma wata matsaya ta magance rikicin da ke faruwa a kasarsa yana mai bayyana hakan a matsayin bata lokaci kawai.
-
Tarayyar Turai Ta Bayyana Ganawar shugabannin Kasarashen Amurka da Korea Ta Arewa Da cewa Mai Matukar Muhimmanci Ne
Jun 12, 2018 19:06Jami'a mai kula da siyasar waje ta tarayyar turai Federica Mogherini ta ce ganawar ci gaba ne mai muhimmanci wanda ya kamata ya kasance
-
An Gudanar Da Zanga-Zangar Allah Wadai Da Shugaban Amurka A Duk Fadin Iran
May 11, 2018 18:12Miliyoyin al'ummar Iran ne suka gudanar da zanga-zanga a duk fadin kasar, don yin Allah wadai da kalaman shugaban kasar Amurka, Donald Trump a lokacin da yake sanar da ficewar Amurka daga yarjejeniyar nukiliya, suna masu jaddada wajibcin rashin dogaro da suran kasashen Turai.
-
Jagora: Ficewar Amurka Daga Yarjejeniyar Nukiliya Bai Zo Mana A Matsayin Ba Za Ta Ba
May 09, 2018 10:43Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar sanarwar ficewa daga yarjejeniyar nukiliya da shugaban Amurka yayi a daren jiya bai zo masa a matsayin wani abin mamaki ba, yana mai cewa al'ummar Iran za su ci gaba da riko da tafarkin da suke kai ba tare da tsoron wani ba.
-
Rouhani: Bakin Al'ummar Iran Ya Zo Daya Kan Trump Da HK.Isra'ila
May 06, 2018 11:18Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana cewa bakin al'ummar Iran ya zo daya dangane da shugaban Amurka da H.K.Isra'ila, yana mai jan kunnen Amurka dangane da batun ficewa daga yarjejeniyar nukiliya yana mai cewa Iran tana da hanyoyin kare kanta daga duk wata barazana.
-
Hukumar FIFA Ta Mayar Da Martani Kan Barazanar Donald Trump Ga Kasashe Membobinta
Apr 29, 2018 05:41Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ta mayar da martani ga barazanar da shugaban Amurka Donald Trump yayi ga kasashen da suka ki nuna goyon bayansu ga kokarin Amurka na daukar bakunci gasar cin kofin duniya ta shekara ta 2026.