-
Daga Lokacin Da Trump Ya Dauki Mataki Kan Qudus, Palastinawa 94 Ne Suka Yi Shahada.
Apr 26, 2018 19:16Daga lokacin da Shugaba Trump na Amurka ya bayyana Qudus a matsayin hedkwatar Isra'ila zuwa yanzu Palastinawa 94 ne suka yi shahada sanakamakon harbinsu da jami'an tsaron Sahayuna suka yi.
-
Amurka Ta Cire Chadi Daga Cikin Kasashen Da Ta Hanawa Yin Hijira
Apr 11, 2018 07:52Kamfanin dillancin labarun Reuters ya ambato majiyar gwamnatin Amurkan tana sanar da cire 'yan kasar Chadi daga cikin jerin kasashen da ta hanawa yin hijira zuwa Amurka.
-
Amurka: Shugaban Ma'aikatan Fadar White House Ya Yi Barazanar Barin Aikinsa
Apr 08, 2018 06:34Rahotanni daga Amurka na cewa, sakamakon kai ruwa rana da ake yi tsakanin shugaban kasar Amurka da John Kelly shugaban ma'aikatan fadar White House, hakan ya sanya John Kelly din yin barazanar ajiye aikinsa.
-
Trump Ya Yi Barazanar Korar Bakin Haure Kimanin Dubu Biyu
Apr 02, 2018 06:27Shugaban kasar Amurka ya dage tsugunar da 'yan gudun hijra kimanin miliyan daya da dubu dari takwas tare da bukatar daukan tsauraren matakai na kare iyakokin kasar.
-
Trump: Za Mu Fice Daga Kasar Siriya, Nan Ba Da Jimawa Ba
Mar 30, 2018 05:04Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya sanar da cewa 'nan ba da jimawa' ba Amurka za ta fice daga kasar Siriya, 'yan awanni bayan da Ma'aikatar tsaron kasar Amurkan ta sanar da cewa akwai bukatar sojojin Amurkan su ci gaba da zama a Siriyan.
-
Amurka:Sanatoci Sun Amince Da Ci Gaba Da Goyon Bayan Saudiya A Yaki Da Yemen
Mar 21, 2018 06:42A jiya talata majalisar datijan kasar Amurka ta yi watsi da wani kuduri da aka gabatar mata na dakatar da goyon bayan saudiya a yaki da kasar Yemen
-
Shugaban Amurka Ya Kori Saktaren Harakokin Wajen Rex Tillerson
Mar 13, 2018 19:03Shugaban Amurka Donald Trump ya kori sakataren harkokin wajen kasar Rex Tillerson daga mukaminsa.
-
Macron: Trump Ya Yi Kure Dangane Da Matakin Da Ya Dauka A Kan Quds
Mar 09, 2018 05:00Shugaban kasar Faransa Emanuel Macron ya bayyana cewa, matsayar da shugaban Amurka Donald Trump ya dauka dangane da birnin Quds babban kure ne.
-
Babban Kwamandan Rundunar Sojin Iran Ya Ce: Al'ummar Iran Zasu Kunyata Makiyansu
Feb 09, 2018 06:39Babban kwamandan rundunar sojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya jaddada cewa: Al'ummar Iran zasu kunyata makiyansu a ranar bikin tunawa da zagayowar samun nasarar juyin juya halin Musulunci a kasar Iran.
-
Wasikar Shugaban Amurka Zuwa Shugabanin Afirka
Jan 27, 2018 19:04Cikin wata wasika da ya aikewa Shugabanin Afirka, Shugaban kasar Amirka Donal Trump ya bayyana cewa yana matukar mutumta Al'ummar yankin Afirka