-
Shugaban Kasar Amurka Ya Sake Maimaita Zarge-Zarge Marassa Tushe Kan Kasar Iran
Jan 27, 2018 05:43Shugaban kasar Amurka ya sake zargin kasar Iran da kokarin mallakar makamin nukiliya tare da jaddada bukatar dakile tasirin Iran a yankin gabas ta tsakiya.
-
Wani Babban Jami'in Amurka Ya Yi Murabus Saboda Firicin Wariyar Launin Fata
Jan 19, 2018 11:44Shugaban Kamfanonin Ƙasa da Harkokin Sadarwa na Amurka ya yi murabus bayan yayi wasu kalamai na kyamar musulmi .
-
Tsoffin Jakadun Amurka 78 A Afirka Sun Rubuta Wa Trump Kan Kalamansa Kan Afirka
Jan 17, 2018 18:19A ci gaba da yin Allah wadai da kalaman batanci da shugaban Amurka Donald Trump yayi kan kasashen Afirka, wasu tsoffin jakadun Amurka su 78 da suka taba aiki a kasashe daban-daban na Afirka sun rubuta wa shugaban Amurkan wasika suna masa ishara da irin albarkatu da kwarewar da ake da su a kasashen Afirkan.
-
Mufitin Kudus: Shugaban Kasar Amurka Bai Isa Ya Sauya Matsayar Birnin Kudus Ba
Jan 13, 2018 12:16Sheikh Muhammmad Hussain ya kuma bayyana abinda shugaban kasar Amurkan ya yi na bai wa yan sahayoniya birnin kudus, da cewa zalunci ne.
-
MDD:Cin Mutuncin Da Shugaba Trump Ya Yiwa Afirka Abin Kunya ne
Jan 12, 2018 19:10Hukumar kare hakin bil-adama ta MDD ta bayyana cin mutuncin da Shugaba Trump na Amurka ya yi kan al'ummar Afirka a matsayin abin kunya da wariyar launin fata
-
Shugaban Amurka Ya Ci Zarafin Kasashen Afirika Fiye Da Kima
Jan 12, 2018 11:50Donald Trump Ya ce kasashen Afirka dandazo ne na kazanta, tare da bukatar dakatar da karbar yan hijira daga cikinsu
-
Shugaban Faransa Ya Zanta ta Wayar Tarho Da Takwaransa Na Amurka Kan Iran
Jan 12, 2018 06:35Emmanuel Macron shugaban kasra Faransa ya tattauna ta wayan tarho da takwaransa na kasar Amurka Donald Trump inda ya bayyana masa muhimmancin ci gaba da mutunta yerjejeniyar nukliya tsakanin Iran da Kasashe 5+1.
-
A Ranar Juma'a Ne Ake Sa Ran Trump Zai Bayyana Matsayarsa Game Da Yarjejjeniyar Nukiliya Da Iran.
Jan 10, 2018 06:23Ma'aikatar harakokin wajen Amurka ta sanar a ranar Talata cewa a ranar Juma'a mai zuwa shugaba Donald Trump zai bayyana matsayarsa a game da yarjejjeniyar da Iran ta cimma da kasashen duniya kan shirinta na nukiliya na zaman lafiya.
-
Sa'ib Uraikat Ya Ce Matakin Da Shugaban Amurka Ya Dauka Kan Qudus Zai Kara Rikici A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Jan 09, 2018 06:30Babban jami'i mai shiga tsakani a kungiyar fafatukar 'yanto Palasdinu ta PLO ya bayyana cewa: Matakin da shugaban kasar Amurka ya dauka kan birnin Qudus lamari ne da zai kara bullar watan rikici da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya.
-
Amurkawa Suna Dogon Layin Sayen Sabon Littafin Da Aka Rubuta Akan Shugaba Trump
Jan 05, 2018 18:57Kamfanin dillancin labaru Associated Press ya nakalto cewa; Mutane sun yi dogayen lakuka a shagunan sayar da littatafai domin su sayi littafin " Fire and Furi" wanda aka rubuta akan Trump