-
Zarif Ya Mayar Da Martani Ga Shugaba Trump Na Amurka
Jan 04, 2018 19:05Ministan harakokin wajen jamhoriyar musulinci ta Iran ya yi kakkausar suka a game da munaficin shugaban Amurka kan Al'ummar kasar Iran.
-
Sayyid Nasrallah: Trump, "Isra'ila" Da Saudiyya Za Su Ji Kunya Kan Fatan Da Suke Da Shi Kan Rikicin Iran
Jan 04, 2018 05:47Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar shugaban Amurka Donald Trump da kawayensa, na daga haramtacciyar kasar Isra'ila da Saudiyya za su ji kunya dangane da fatan da suke da shi kan rikicin baya-bayan nan da ya faru a Iran, kamar yadda kuma ya sake jaddada cewa matakin da Trump din ya dauka kan Kudus zai zamanto wani mafari da kawo karshen 'Isra'ila'.
-
Rasha Ta Yi Watsi Da Ikararin Trump Na Cin Nasara A Siriya
Dec 31, 2017 19:19Shugaban kwamitin Tsaron kasa na Majalisar kasar Rasha ya ce nasarar da shugaban kasar Amurka ke da'awar yi a kasar Siriya ba shi da kamshin gaskiya.
-
Kasar Ghana Ta Kare Kuri'ar Kin Amincewa Da Matsayar Trump Kan Kudus Da Kasa Ta Kada A MDD
Dec 25, 2017 17:12Kasar Ghana ta bayyana cewar ka kada kuri'ar rashin amincewa da matsayar Amurka na bayyana birnin Kudus a matsayin babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila a yayin zaman babban zauren Majalisar Dinkin Duniya ne don tabbatar da matsayar kungiyar Tarayyar Afirka da kuma kuma kudururrukan Majalisar Dinkin Duniyan.
-
Kimanin Rabin Mutanen Amurka Basa Goyon Bayan Trump Kan Matsayinsa Dangane Da Birnin Qudus
Dec 24, 2017 06:26A wani jin ra'ayin da tashar talabijin ta CNN ta gudanar kusan rabin mutanen kasar Amurka basa goyon bayan shugaban kasar kan matsayin da ya dauka na goyon bayan HKI dangane da Qudus.
-
Antonio Guterres Ya Ce: Matakin Da Amurka Ta Dauka Kan Birnin Qudus Mataki Ne Mai Hatsari
Dec 21, 2017 05:54Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa: Matakin da gwamnatin Amurka ta dauka kan birnin Qudus mataki ne mai tsananin hatsari.
-
Amurka Ta Hau Kujerar Naki Dangane Da Kudurin Kwamitin Tsaro Kan Birnin Kudus
Dec 19, 2017 05:35Kasar Amurka ta hau kujeran naki dangane da wani kuduri da Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya so fitarwa a daren jiya da nufin kiran gwamnatin Amurka da ta janye matsayar da ta dauka na bayyana birnin Kudus a matsayin babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Al'ummar Musulmin Amurka Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Yin Allah Wadai Da Matakin Trump Kan Qudus
Dec 17, 2017 18:00Dubban musulmi a kasar Amurka sun gudanar da zanga-zangar yin Allah wadai da matakin da shugaban kasar Donald Trump ya dauka na shelanta birnin Qudus a matsayin fadar mulkin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Kwamitin Tsaron MDD Zai Tattauna Kan Matakin Da Trump Ya Dauka A Kan Birnin Qudus
Dec 17, 2017 06:37Kwamitin Tsaron MDD ya fara gudanar da bincike kan koken da kasar Masar ta shigar na watsi da sabon kudirin shugaban kasar Amurka Donald Trump kan birnin Qudus.
-
Tarayyar Turai Ta Sake Jaddada Matsayarta Na Kin Amincewa Da Matsayar Trump Kan Qudus
Dec 15, 2017 15:39Shugabannin kungiyar Tarayyar Turai sun sake jaddada matsayarsu ta kin amincewa da matsayar da shugaban Amurka Donald Trump ya dauka na bayyana birnin Qudus a matsayin babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila.