-
Ruhani Ya Ki Amincewa Da Bukatar Ganawa Da Trump A MDD
Oct 30, 2017 05:49Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta tabbatar da labarin da ke cewa shugaban kasar Hasan Ruhani ya ki amincewa da bukatar da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya gabatar masa na yana son su gana da kuma tattaunawa da shi a bayan fagen taron babban zauren MDD karo na 72 da aka gudanar a kwanakin baya.
-
John Kerry Ya Zargi Donald Trump Da Haifar Da Rikici Da Tashin Hankali
Oct 22, 2017 05:20Tsohon sakataren harkokin wajen Amurka John Kerry ya bayyana cewar babu abin da sakonnin da shugaban Amurkan Donald Trump yake rubutawa a shafin Twitter suke haifarwa in ba da rikici da tashin hankali.
-
Tsohon Ministan Tsaron Amurka: Donald Trump Ba Shi Da Masaniya Akan Duniya
Oct 19, 2017 06:31Tsohon ministan tsaron na Amurka Leon Panetta da akwai harigido da hatsaniya a cikin tunanin shugaban na Amurka Donald Trump.
-
António Guterres : Wajibi Ne A Kiyaye Yarjejeniyar Nukiliya
Oct 19, 2017 06:25Babban magatakardar Majalisar Dinkin Duniya António Guterres ya ci gaba da cewa wajibi ne a kiyaye yarjejeniyar saboda kare zaman lafiya a duniya.
-
Joe Biden: Trump Bai San Komai Kan Yadda Ake Gudanar Da Shugabanci Ba
Oct 18, 2017 05:49Tsohon mataimakin shugaban kasar Amurka Joe Biden ya bayyana cewar Donald Trump, shugaban kasar Amurkan, bai san komai dangane da yadda ake gudanar da shugabanci ba, yana mai cewa babu abin da Trump din ya kawo in ban da fargaba da damuwa cikin zukatan Amurkawa.
-
Shugaban Kasar Faransa Ya Bayyana Shirinsa Na Kai Ziyarar Aiki Zuwa Kasar Iran
Oct 16, 2017 08:37Shugaban kasar Faransa ya bayyana cewa: Ra'ayin kasarsa ya sha bamban da na Amurka kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran, kuma zai samu lokaci da ya dace domin gudanar da ziyarar aiki a kasar ta Iran.
-
Shugabanni da Cibiyoyin Kasa Da Kasa Na Ci Gaba Da Mai Da Martani Ga Jawabin Trump Kan Iran
Oct 14, 2017 05:49Shugabanni da cibiyoyin kasa da kasa na ci gaba da mai da martani ga jawabin da shugaban Amurka Donald Trump yayi a daren jiya dangane da sabuwar siyasar gwamnatinsa kan Iran da kuma yarjejeniyar nukiliya inda suka nuna goyon bayansu ga yarjejeniyar nukiliyan.
-
Shugaba Ruhani Ya Mayar Da Martani Ga Jawabin Shugaban Amurka Kan Iran
Oct 14, 2017 05:49Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana cewar babu wani abu cikin jawabin shugaban Amurka Donald Trump kan Iran face wauta da tuhumce-tuhumce marasa tushe yana mai cewa al'ummar Iran ba za su taba mika wuya ga wani mai takama da karfi da girman kai ba.
-
Ministan Tsaron Iran Ya Gargadi Trump Kan Sanya IRGC Cikin Kungiyoyin Ta'addanci
Oct 12, 2017 17:23Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Amir Hatami ya jan kunnen shugaban Amurka Donald Trump dangane da sanya dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran (IRGC) cikin kungiyoyin 'yan ta'adda yana mai cewa yin hakan ba abin da zai haifar in ban da kara zaman dardar da kuma yaduwar ta'addanci a yankin Gabas ta tsakiya da ma duniya baki daya.
-
Ministan Wajen Amurka Ya Ce Trump Dakiki Ne, To Sai Dai Ba Zai Yi Murabus Ba
Oct 04, 2017 17:23Ministan harkokin wajen kasar Amurka Rex Tillerson ya bayyana cewar zai ci gaba da zama a wannan matsayi nasa matukar dai yana da wani amfani a cikin gwamnatin, yana mai tabbatar da rahoton da ke cewa ya kira shugaba Trump din a matsayin dakiki.