-
Kawo Karshen Da'esh Shi Ne Babbar Manufar Sabuwar Gwamnatin Iraki
Oct 29, 2018 06:41Sabon firaiministan kasar Iraqi "Adil Abdul-MaHdi" a ganawarsa da wasu jami'an sojojin kasar ta kuma wasu manya-manyan jami'an tsaro a ranar Asabar da ta gabata, ya ce dole ne a ci gaba yaki da kungiyoyin yan ta'adda a kasar har zuwa lokacin da za'a tabbatar da cewa babu wani daga cikinsu da ya rage.
-
Iran Tana Cikin Manyan Kasashen Da Suka Shahara A Fagen Yaki Da Muggan Kwayoyi A Duniya
Oct 10, 2018 18:47Mai kula da harkokin shari'a a ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana daga cikin jerin manyan kasashen duniya da suka yi fice a fagen yaki da ayyukan ta'addanci da fataucin muggan kwayoyi.
-
Kasar Iran Ta Jaddada Batun Yaki Da Masu Kirkiro Kungiyoyin 'Yan Ta'adda
Sep 05, 2018 19:07Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran a bangaren dokoki da harkokin kasa da kasa ya jaddada daukan matakan da suka dace wajen kawo karshen akidar wuce gona da iri da ke haifar da ayyukan ta'addanci a duniya.
-
Antonio Gutterres Ya Yi Kira Kan Goyon Bayan Mutanen Da Ayyukan Ta'addanci Suka Ritsa Da Su
Aug 20, 2018 18:12Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci nuna goyon bayan ga mutanen da ayyukan ta'addanci suka ritsa da su gami da iyalansu.
-
Gwamnatin Kasar Tunisia Ta Ce Yaki Da Ayyukan Ta'addanci A Kasar Zai Dauki Lokaci
Jul 11, 2018 07:01Friministan kasar Tunisia ya bayyana cewa gwamnatinsa zata dau fansa kan kissan da yan ta'adda suka yiwa jami'an tsaron kasar masu tsaron kan iyakokin kasar a kwanakin da suka gabata.
-
Basshar Asad: Za a Ci Gaba Da Fada Da Ta'addanci Har Sai An Tsarkake Siriya Daga 'Yan Ta'adda
Apr 23, 2018 17:34Shugaban kasar Siriya Basshar al-Asad ya bayyana cewar fada da ta'addanci zai ci gaba da a kasar har sai lokacin da aka tsarkake dukkanin kasar Siriya daga 'yan ta'adda.
-
Gwamnatin Niger Ta Jadda Bukatar Bunkasa Tattalin Arziki Da Zamantakewa A Matsayin Hanyar Yaki Da Ta'addanci
Feb 02, 2018 06:22Shugaban kasar Niger Mohammad Yusuf ya jaddada bukatar bunkasa tattalin arziki tare da kyautata zamantakewar mutanen kasar har'ilara da kuma amfani da makami a matsayin hanyoyin yaki da ayyukan ta'addanci a kasar.
-
Taron Hadin Gwiwa Tsakanin Kasashen Jamus Da Faransa Tare Da Kasashe Biyar Na Yankin Sahel
Dec 13, 2017 18:19Kasashen Jamus da Faransa tare da kasashen Afirka biyar na yankin Sahel sun fara gudanar da taron taimakawa rundunar hadin gwiwa ta yaki da ta'addanci da ake kira da G5 a birnin Paris na kasar Faransa
-
Gwamnatin Niger Ta Bada Sanarwan Fara Wani Sabon Shiri Na Yaki Da Ta'addanci
Jun 17, 2017 19:14Gwamnatin jumhuriyar Niger ta bada sanarwan fara wani sabon farmki kan yan ta'adda a yammacin kasar.
-
Duniya Na Ci Gaba Da Allawadai Da Harin Tehran
Jun 08, 2017 11:54Majalisar Dokokin kasar Italiya Ta yi shuru na minti guda domin girmama wadanda harin birnin Tehran ya ritsa da su.