-
Ministan Harkokin Wajen Kasar Faransa Zai Yi Murabus Daga Mukaminsa
Feb 10, 2016 13:24Ministan harkokin wajen kasar Faransa Laurent Fabius ya sanar da cewa zai yi murabus daga mukaminsa da barin gwamnatin kasar, lamarin da ke tabbatar da jita-jitan da aka jima ana yadawa na cewa zai yi murabus din.