-
Faransa Ta Bukaci Iran Ta Dakatar Da Shirinta Na Makamai Masu Linzami
Jan 25, 2019 19:16Ma'aikatar harkokin wajen kasar Faransa ta bada sanarwan cewa shirin makamai masu linzami na kasar Iran barazana ne gareta, don haka ne dole Iran ta dakatar da shirin ko kuma ta dora mata takunkumai masu tsanani
-
An Yi Allahwadai Da Kokarin Juyin Mulki A Kasar Venezuela.
Jan 24, 2019 19:25Yan siyasa a kasar Faransa da wasu manya-manyan kasashen duniya sun yi allawadai da kokarin juyin mulki a kasar Venezuela.
-
Talauci A Afrika : Faransa Ta Yi Tir Da Kalamman Italiya
Jan 23, 2019 11:14Kasar Faransa ta kira jakadiyar Italiya a kasar, domin nuna masa bacin ran ta dangane da kallaman ministan tattalin arzikin Italiyar, na cewa Faransa ce silan talauci a Afrika
-
Faransa Ce, Ke Talauta Afrika, Inji Italiya
Jan 22, 2019 17:12Ministan tattalin arzikin kasar Italiya, Luigi di Maio, ya zargi kasar Faransa da zama ummul'aba'isin talaucin dake addabar kasashen Afrika.
-
Mutane 14 Suka Rasa Rayukansu A Wata Gagarumar Gobara A Kasar Faransa.
Jan 20, 2019 19:12Majiyar Jami'an tsaro a kasar Faransa ta bayyana cewa wata gagarumar gobara ta kashe mutane akalla 14 a wani wuri kusa da kan iyakar kasar da kasar Swizland.
-
Faransa : Ana Ci Gaba Da Zanga-zangar Kin Jinin Macron
Jan 19, 2019 15:06A Faransa an shiga sama da wata biyu, na boren da wasu 'yan kasar ke yi na kin jinin gwamnatin shugaba Emanulle Macron.
-
Ana Ci Gaba Da Zanga zanga A Faransa
Jan 12, 2019 16:54Rahotanni daga Faransa na cewa dubban masu zanga zanga ne suka sake fitowa yau Asabar domin ci gaba da zanga zangar neman shugaban kasar Emanuel Macron da ya yi murabus.
-
An Zargi Kasar Faransa Da Haddasa Sabon Rikici A Kasar Afrika Ta Tsakiya
Jan 10, 2019 12:26Wasu yan siyasa a kasar Afrika ta Tsakiya suna zargin gwamnatin kasar Faransa da kokarin haddasa wata sabuwar fitina a kasar Afrika ta tsakiya.
-
Faransa: Ba Sani Ba Sabo Ga Masu Zanga-Zanga Ba Tare Da Izini Ba.
Jan 08, 2019 06:59Firai ministan kasar Faransa ya bayyana cewa jami'an tsaron kasar zasu yi dirar mikiya a kan duk wanda ya fito zanga-zanga ba tare da izini a kasar ba.
-
Fiye Da Masu Zanga-zanga 300 Ne Jami'an Tsaro Su ka Kama A Kasar Faransa
Jan 07, 2019 19:27Kamfanin dillancin labarun Xinhua na kasar Sin ya ambato ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Faransa na cewa; Mutanen da aka kama sun kai 345, kuma ana ci gaba da tsare 281 daga cikinsu