-
Yansanda Dubu 147 Suka Shirya Tsap Don Murkushe Duk Wata Zanga-Zanga A Faransa
Jan 01, 2019 06:44Ma'aikatar cikin gida na kasar Faransa ta bada sanarwan cewa ta tanaji jami'an tsaro dubu 147 don tabbatar da zaman lafiya a daren sabuwar shekara ta 2019.
-
Masu Neman Sauyin Tsarin Tattalin Arziki A Faransa Zasu Gudanar Da Zanga- Zanga A Gobe
Dec 28, 2018 06:42Masu zanga-zangar neman shugaban kasar Faransa ya sauya tsarin tattalin arzikin kasar sun ce zasu fito gobe Asabar don ci gaba da zanga-zanga.
-
"Yan Sandan Kasar Faransa Sun Shiga Cikin Masu Zanga-Zangar Fada Da Tsarin Jari Hujja
Dec 18, 2018 07:26Majiyar 'Yan Sandan kasar ta Faransa ta ce; Za a rufe dukkanin ofisoshin 'yan sanda domin nuna rashin amincewa da rashin adalci na gwamnati
-
Faransa : 'Yan Sanda Sun Bindige Maharin Strasbourg
Dec 14, 2018 04:42Rahotanni daga Faransa na cewa 'yan sanda a kasar sun harbe, Cherif Chekatt, dan bindigan nan da ya kashe mutune uku da raunata wasu 13 a birnin Strasbourg a ranar Talata data gabata.
-
Dan Bindiga Ya Hallaka Mutum AKalla 4 A Faransa
Dec 12, 2018 04:18Rahotanni daga Faransa na cewa mutane a kalla hudu ne suka mutu a yayin wata musayar wuta a tsakiyar birnin Strasburg da yammacin jiya Talata.
-
Faransa Ta Bukaci Trump Ya Shiga Tafiye Tafiyensa
Dec 09, 2018 15:55Mahukuntan Paris, sun bukaci shugaban Amurka Donald Trump, da ya shiga tafiye tafiyensa, ya daina tsoma baki a cikin harkokin cikin gida na kasar.
-
Faransa: Jami'an Tsaro Sun Kama Masu Zanga-zanga 1000
Dec 08, 2018 18:17Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato cewa; Jami'an tsaron kasar ta Faransa sun kame fiye da mutane 1000 masu Zanga-zanga yayin da wasu 30 su ka jikkata
-
Faransa : Taron Gaggawa Kan Boren Jama'a
Dec 02, 2018 17:22Shugaba Emanuel Macron na Faransa ya jagoranci wani taron gaggawa tare da wani bangare na gwamnatinsa a yau Lahadi, domin tattauna halin da kasar ke ciki a daidai lokacin Faransawa ke ci gaba da zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa.
-
Shugaba Macron Ya Jaddada Wajibcin Gudanar Da Bincike Na Kasa Da Kasa Kan Kashe Khashoggi
Dec 01, 2018 05:23Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron ya bayyana wajibcin gudanar da bincike na kasa da kasa dangane da kisan gillan da aka yi wa Jamal Khashoggi, dan jarida dan kasar Saudiyya mai suka gwamnatin kasar, da aka yi a karamin ofishin jakadancin Saudiyyan da ke birnin Istanbul na kasar Turkiyya.
-
Kasashen Jamus Da Faransa Za Su Shiga Tsakanin Rasha Da Ukraine
Nov 27, 2018 06:42Ministan harkokin wajen kasar Jamus Hayko Maas ne ya ba da shawarar cewa kasarsa tare da Faransa za su shiga tsakanin Rasha da Ukraine da suke rikici