-
Faransawa Na Ci Gaba Da Yin Bore Akan Karin Kudin Makamashi
Nov 24, 2018 19:19Mazauan tsibirin Reunion na kasar ta Faransa sun fito kan tituna domin yin Zanga-zangar nuna kin amincewa da karin kudin makamashi
-
Khashoggi : Faransa Ta Sanya Takunkumi Ga 'Yan Saudiyya 18
Nov 23, 2018 04:29Ma'aikatar harkokin wajen Faransa ta sanar da sanya takunkumin shiga kasar ga wasu 'yan Saudiyya 18 da ake zargi da hannu a kisan dan jaridan nan Jamal Khashoggi a karamon ofishin jakadancin Saudiyya na Santambul a ranar 2 ga watan Oktoba da ya gabata.
-
Ana Ci Gaba Da Tashe-tshen Hankula A Kasar Faransa
Nov 22, 2018 07:45A kalla 'yan sanda 30 ne su ka jikkata sanadiyyar tashe-tashen hankulan da suke faruwa a kasar Faransa
-
Jirgin Faransa Marar Matuki Ya Fado A Nijar
Nov 18, 2018 10:09Rahotanni daga Jamhuriya Nijar na cewa wani jirgin sojin Faransa marar matuki ya fado a wajajen kauyen Bugum dake a yankin Torodi, kusa da birnin Yamai.
-
Zanga-Zangar Kin Amincewa Da Karin Farashin Makamashi A Faransa Ta Lashe Ran Mutum Guda
Nov 18, 2018 06:27Zanga-zangar nuna rashin amincewa da karin farashin makamashi a kasar Faransa ta lashe ran mutum guda tare da jikkata wasu fiye da hamsin na daban.
-
An Cabke Mutum 2 Da Ake Zargin Kona Motoci Sama da 20 A Faransa
Nov 12, 2018 08:03Jami'an 'yan sandar kasar Faransa sun sanar da kame wasu mutum biyu da ake zargin sunada hanu wajen kone motoci sama da 20 a garin Grenoble dake kudu maso gabashin kasar.
-
Taron Zaman Lafiya A Birnin Paris
Nov 11, 2018 05:40A wani lokaci yau Lahadi ne za'a bude wani taron kasa da kasa kan zaman lafiya a birnin Paris na kasar Faransa.
-
Kasashen Rasha, Jamus, Faransa Da Turkiyya Na Taro Kan Siriya
Oct 27, 2018 15:46Shugabannin kasashen Rasha, Faransa, Turkiyya da kuma Jamus na wani taro a birnin Santanbul kan batun Siriya.
-
An Sake Bankado Hannun Dakarun Faransa A kisan Kiyashin Rwanda
Oct 26, 2018 11:45An fityar da wani hoton bidiyo dake nuna cewa sojojin Faransa nada labarin kisan kiyashin da ya faru a Ruwanda a shakarar 1994.
-
Aljeriya: Wajibi Ne Faransa Ta Biya Diyyar Zamanin Mulkin Mallaka
Oct 23, 2018 19:01Wata ' yar majalisar dattijan kasar Aljeriya ce ta bukaci kasar Faransa da ta biya diyyar mulkin mallaka na tsawon shekaru 132