-
Macron ya yi wa Ministocinsa garanbawul
Oct 16, 2018 19:09Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya sanar da nadin sabbin ministocin ayyukan cikin gida da Noma da kuma Al'adu bayan shafe makonni yana laluben kwararrun da zai ci gaba da gudanar da aiki da su a kasar.
-
Ambaliyar Ruwa Ta Kashe Mutum Akalla 13 A Faransa
Oct 15, 2018 17:45Ruwan sama tamakar da bakin kwarya da suka haifar da ambaliya sun yi sanadin mutuwar mutum akalla 13 a yankin kudu maso yammacin Faransa.
-
Rundunar Sojin Burkina Faso Ta Sanar Da Kashe 'Yan Ta'adda A Shiyar Arewacin Kasar
Oct 06, 2018 12:44Rundunar sojin Burkina Faso ta sanar da kaddamar da hare-hare kan wasu gungun 'yan ta'adda a shiyar arewacin kasar tare da halaka 10 daga cikinsu.
-
Tattaunawa Ce Mafita Don Magance Sabani Da Iran_Macron
Sep 25, 2018 17:25Shugaba Emanuelle Macron, ya bayyana cewa tattaunawa da hadin gwiwa ta kasashen duniya ce hanyar magance sabanin da ake da shi da Iran.
-
Faransa : Macron, Zai Gana Da Rohani A Babban Taron MDD
Sep 19, 2018 14:47Shugaba Emmanuel Macron na Faransa zai gana da takwaransa na Jamhuriya Musulinci ta Iran, a daura da babban taron Majalisar Dinkin Duniya, karo na 73 a birnin New York.
-
Iran Ta Yi Suka Ga Sakacin 'Yan Sandan Faransa Yayin Kai Hari Ofishin Jakadancinta A Paris
Sep 15, 2018 16:32Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi kakkausar suka ga 'yan sandan kasar Faransa saboda sakacin da suka nuna yayin da 'yan wata kungiyar ta'addanci suka kai wa ofishin jakadancin Iran din da ke birnin Paris hari.
-
Faransa Ta Yi Furuci Da Azabtar Da Mutanen Aljeriya a lokacin mulkin mallaka
Sep 15, 2018 09:27Jairdar Newyorka Times ta ba da labarin cewa; A gwamnatance kasar faransa ta yarda da cewa sojojinta sun azabtar da mutanen Aljeriya a lokacin fafutukar neman 'yanci a tsakanin 1950 zuwa 1960
-
Macron: Tarayyar Turai Tana Son Kare Yarjejeniyar Nukiliya
Aug 28, 2018 07:22Shugaban kasar Faransa ya bayyana haka ne a yayin da yake ganawa da jakadun kasar a birnin Paris a jiya litinin
-
Shugaban Tunusiya Ya Jadadda Shirin Kasarsa Na Farfado Da Harkar Tattalin Arzikinta
Jul 23, 2018 18:57Shugaban kasar Tunusiya ya jaddada aniyar kasarsa ta ci gaba da farfado da harkar siyasa da bunkasa tattalin arzikinta.
-
Faransa Da Rasha Zasu Bada Kayan Agaji Ga Siriya
Jul 21, 2018 05:47Kasashen Faransa da Rasha sun cimma wata matsaya ta aike wa da kayan agaji a yankin Ghouta dake yammacin Siriya, wanda sojojin gwamnatin Bashar Al'assad suka kwato a watan Afrilu da ya gabata.