-
Ran Gadin Ministar Tsaron Faransa A Yankin Sahel
Jul 21, 2018 05:47A ci gaba da ran gadin da take a yankin Sahel domin karfafa wa kungiyar G5 Sahel, kan yaki da mayakan dake ikirari da sunan jihadi, ministar tsaron kasar Faransa, Florence Parly, ta isa a birnin Ouagadugu na kasar Burkina Faso.
-
Ministar Tsaron Faransa Na Ziyara Nijar Don Karfafa Wa Kungiyar G5 Sahel
Jul 20, 2018 10:43Ministar tsaron kasar Faransa, Florence Parly, ta fara wata ziyarar aiki a Jamhuriya Nijar, domin karfafa wa kungiyar yaki da ta'addanci ta G5 Sahel.
-
Ivory Coast : Jirgin Sama Na Soja Mallakin Faransa Ya Fadi
Jul 12, 2018 06:34Kamfanin dillancin labarun Reuters ya nakalto cewa; Jirgin saman mai saukar angulu na soja ya fado ne a wani wuri mai nisan kilo mita 20 daga birnin Abidjan
-
Za A Yi Sabbin Dokoki Akan Musulmin Faransa
Jul 10, 2018 12:30Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ne ya bayyana haka a gaban majalisar dokokin kasar inda ya ce; A cikin wannan shekarar ta 2018 za yi dokoki da sabbin tsare-tsare ga musulmin kasar.
-
Faransa Ta Bukaci Karin Hadin Kan Kungiyar Turai Domin Kalubalantar Amurka
Jul 07, 2018 06:22Ministan Kudin kasar Faransa ya ce wajibi ne Kasashen tarayyar Turai su kara hada kansu wajen kalubalantar barazanar shugaban kasar Amurka
-
Faransa Ta Sayarwa Da Kawancen Saudiya Makamai Na Kimanin Dala Biliyan 4.
Jul 04, 2018 11:52Rahotani dake fitowa daga gwamnatin Faransa na nuni da cewa a farko watani shida na wannan shekara, Paris ta sayar da makamai na dala bilyan uku da miliyan 920 ga wasu kasashen Larabawa na yankin gabas ta tsakiya.
-
Faransa : Macron Na Ziyara A Najeriya
Jul 03, 2018 05:38Shugaban kasar Faransa, Emanuel Macron, na wata ziyarar aiki a Najeriya, wacce ita ce irinta ta farko a wannan kasa renon ingila, tun bayan hawansa kan karagar mulki.
-
An Kai Wa Sojojin Faransa Hari A Mali
Jul 01, 2018 15:05Rahotannin dake cin karo da juna Mali, na cewa an kai wa sojojin Faransa hari a yankin Gao a tsakiyar kasar daga arewaci.
-
Faransa Ta Soki Kasar Amurka Saboda Siyasarta Akan Iran
Jun 27, 2018 07:19Ministan kudi na kasar FaransaBruno Le Maire ya ce; Har yanzu Faransa ba ta karbi jawabi daga Amurka ba dangane da bukatar da ta aike tare sauran kasashen turai na neman kada a sa wa kamfanoninsu masu aiki a Iran takunkumi
-
Wata Mata Sanye Da Hijaba Ta Raunata Mutane Biyu Da Wuka A Wani Shago A Kudancin Kasar Faransa
Jun 18, 2018 08:11Wata mata sanye da bakkin hijabi ta raunta mutane biyu a wani babban shago a birnin La Seyne-sur-Mer na kudancin kasar Faransa tana ta kabbara.