-
Iran Ta Ki Amincewa Da Batun Rage Yawan Man Da Take Fitarwa
Dec 07, 2018 08:58Ministan man fetur na kasar Iran Namdar Zangeneh ya bayyana cewar a halin da ake ciki Iran ba za ta taba amincewa da rage yawan man fetur din da take fitarwa a kowace rana ba.
-
Nijar Ta Sanar Da Shirin Shimfida Bututun Mai Zuwa Chadi
Apr 10, 2018 06:42Jamhuriya Nijar ta sanar da wani shirinta ta shinfida bututun mai da zai dinga kai manta zuwa kasar Kamaru ta cikin Chadi domin fitar da shi zuwa kasuwannin duniya.