-
Taliban Ta Kashe 'Yan Sanda 22 A Afganistan
Nov 26, 2018 10:03Hukumomi a yammacin Afganistan sun sanar da mutuwar 'yan sanda 22 a wani farmaki da 'yan ta'adda Taliban suka kai a yankin farah.
-
Yemen : Duniya Ta Damu Kan Halin Da Ake Ciki A Hodeida
Nov 13, 2018 06:18Kasashen Biritaniya da Faransa da kuma Amurka sun nuna damuwa kan halin da ake ciki a birnin Hodeida da ya kunshi tashar ruwa a yammacin kasar Yemen.
-
Sojojin Siriya Sun Ceto 'Yan Kabilar Druzes Daga Hannun (IS)
Nov 08, 2018 16:17Rundinar sojin kasar Siriya ta sanar da cewa wasu 'yan kabilar druzes da kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh ta yi garkuwa dasu a yankin Suweida dake kudancin kasar.
-
Rikici Ya Yi Ajalin Mutum 26 A Wani Gidan Kurkukun Tadjikistan
Nov 08, 2018 14:57Majiyoyin tsaro a Tadjikistan, sun ce mutum 26 ne suka rasa rayukansu a wani rikici da ya barke a wani gidan yari dake arewacin kasar.
-
Amurka ta Baiwa Masu Rikici A Yemen Kwanaki 30 Kan Su Tattauna
Oct 31, 2018 12:04Amurka ta bukaci bangarorin dake rikici a Yemen dasu kawo karshen rikicin kasar tare da gindaya masu wa'adin kwanaki talatin na su bude tattaunawa tsakaninsu.
-
Afganistan : Hatsarin Jirgin Soji Mai Saukar Ungulu Ya Yi Ajalin Mutum 25
Oct 31, 2018 12:04Rahotanni daga Afganistan na cewa mutane 25 ne suka mutu a wani hatsarin jirgin sama mai saukar ungulu na soji a yammacin kasar.
-
Dan Kunar Bakin Wake Ya Kashe Mutum 7 A Afganistan
Oct 02, 2018 11:22Rahotannin daga Afganistan na cewa mutane akalla bakwai ne suka rasa rayukansu a lokacin da wani dan kunar bakin wake ya tarwatsa kansa a wani wurin gangamin zabe a gabshin kasar.
-
Iran Ta Yi Ruwan Makamai Masu Linzami Na Maida Martani Kan Harin Ahwaz
Oct 01, 2018 05:39Dakarun kare juyin juya halin Musulinci na Jamhuriya Musulinci ta Iran, sun sanar da kai hare hare na makamai masu linzami kan wani babban sansanin 'yan ta'adda a gabashin Siriya, a matsayin maida martani kan harin da aka kai a birnin Ahwaz.
-
Sojojin Mamaya Na Isra'ila Sun Kashe Palasdinawa 6
Sep 28, 2018 17:41Hukumomin kiwan lafiya a Palasdinu sun sanar da shahadar Palasdinawa shida ciki har da wani matashi dan shekara 14, sanadin harbin bindiga na sojojin mamaya na Isra'ila a zirin Gaza a yau Juma'a.
-
Sojojin Mamaya Na Isra'ila Sun Kashe Palasdinawa 6
Sep 28, 2018 16:48Hukumomin kiwan lafiya a Palasdinu sun sanar da shahadar Palasdinawa shida (6) ciki har da wani matashi dan shekara 14, sanadin harbin bindiga na sojojin mamaya na Isra'ila a zirin Gaza a yau Juma'a.