-
Duniya Na Ci Gaba Da Allawadai Da Harin Ahwaz A Iran
Sep 22, 2018 17:17Kasashen na duniya na ci gaba da aikewa da sakon ta'aziya ga al'ummar Iran, bayan harin ta'addancin da ya yi sanadin shahadar mutane akalla 29 a garin Ahwaz dake Kudu maso yammacin Iran a yau Asabar.
-
Siriya : Kurdawa Sun Amince Da Yin Shawarwari Da Gwamnati
Jul 31, 2018 11:16Kwamitin dimokuradiyya na Syria, na hukumar siyasa da Kurdawa suka kafa, ya ce a shirye kwamitin ya ke ya yi shawarwari tare da gwamnatin kasar Syria.
-
Harin IS Ya Kashe Mutum 30 A Yayin Zaben Pakistan
Jul 25, 2018 11:05Rahotannin daga Pakistan na cewa mutane a kalla talatin ne suka rasa rayukansu, kana wasu 30 kuma na daban suka raunana a wani harin kunar bakin wake da aka kai a kusa da wata runfar zabe dake lardin Qetta a kudu maso yammacin kasar.
-
An Hallaka Wani Sojin Isra'ila A Gaza
Jul 21, 2018 05:46Rundinar sojin yahudawan mamaya na Isra'ila ta ce, an kashe wani sojinta guda a kusa da zirin Gaza, wanda shi ne karon farko tun bayan yakin 2014.
-
Sojojin Siriya Sun Karbe Ikon Birnin Deraa
Jul 12, 2018 15:09Rahotanni daga Siriya, na cewa sojojin kasar sun samu kutsawa cikin birnin Deraa, inda sukayi nasara karbe daukacin birnin daga hannun gungun 'yan adawa dake dauke da makamai.
-
Siriya : 'Yan Gudun Hijira Deraa Sun Fara Komawa Muhallansu
Jul 07, 2018 14:36A Siriya, dubban 'yan gudun hijira ne da suka kaurace wa muhallansu suka fara komawa gida, bayan sanar da cimma yarjejeniya tsakanin gwamnati da 'yan tada kayar baya dake a yankin Deraa dake kudancin kasar.
-
Iran : Rohani Ya Taya Erdogan Murnar Lashe Zabe
Jun 26, 2018 05:53Shugaba Hassan Rohani na Jamhuriya Musulinci ta Iran, ya taya, Recep Tayyip Erdoğan, murna kan sake zabensa a wani wa'adin mulki kasar Turkiyya.
-
Zimbabwe : 2 Daga Cikin Mutane 49 Da Suka Raunana Sun Mutu
Jun 26, 2018 05:51A Zimbabwe, an sanar da mutuwar mutum 2 daga cikin 49 da suka raunana a harin da aka kai a yayin gangamin yakin neman zabe na Shugaban kasar, Emmerson Mnangagwa.
-
Turkiyya : Abokin Takarar Erdogan Ya Amince Da Shan Kayi A Zabe
Jun 25, 2018 10:16Babban abokin hammayar Shugaba Recep Tayyip Erdogan a zaben Turkiyya, Muharrem Ince, ya amince da shan kayi a zaben shugaban kasar da aka kada a jiya Lahadi.
-
Iraki : Kotun Tsarin Mulki Ta Soke Zaben 'Yan Majalisa
Jun 21, 2018 14:52Kotun koli mai kula da tsarin mulki a Iraki, ta bada umurnin sake kidayar kuri'un da aka kada da hannu a zaben majalisar dokokin kasar na ranar 12 ga watan Mayu da ya gabata.