-
Samar Da Kasashe 2 Ne, Zai Magance Rikicin Palestinu Da Isra'ila, Inji Hollande
Feb 23, 2017 05:43Shugaba Francois Hollande, na kasar Faransa, ya bayyana cewa samar da kasashe biyu ita ce kawai mafita wajen magance rikicin Palestinu da Isra'ila.
-
Israi'la Ta Nada Jakada A Turkiyya, Bayan Shafe Shekaru 6 Na Takaddamar Diflomatsiyya
Nov 15, 2016 17:51karon farko bayan shafe shakaru shida na takkadama diflomatsiyya, H.K. Israila ta nada sabon jakada a kasar Turkiyya.
-
Jagoran (IS) Ya Kira Mayakansa Su Ci Gaba Da Rike Mosul
Nov 03, 2016 06:20Jagoran 'yan ta'addan IS, Abou Bakr al-Baghdadi, ya kira mayakansa dasu ci gaba da rike Mosul a daidai lokacin da dakarun Iraki ke luguden wuta a cikin birnin dake zamen tunga ta karshe ta 'yan ta'addan ke rikeda.
-
An Bukaci Majalisar Dinkin Duniya Da Ta Bincike Laifukan Haramtacciyar Kasar Isra'ila.
Jul 27, 2016 12:19Kungiyar 'Yanto Palasdinu Tana Son Ganin An Binciki Laifukan Da Haramtacciyar Kasar Isra'ila Ke Tafkawa.
-
Yakin Yamen
Jul 27, 2016 12:18Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kai Hare-hare A birnin Sa'adah Na Kasar Yamen
-
Myammar : Anyiwa Fursuna 63 Ahuwa
Apr 17, 2016 10:48A wani mataki na hada kan al'ummar kasa, sabon shugaban kasar Myammar Htin Kyaw yayiwa wasu firsina siyasa 63 ahuwa, kamar yadda wata kungiya dake taimakwa mutanen da ake tsare da a gidajen yari ta tabbatar.
-
Jagora: Yakukuwan Da Ke Faruwa A Gabas Ta Tsakiya Na Siyasa Ne Kawai
Mar 10, 2016 17:48Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar yakukuwan da suke faruwa a Gabas ta tsakiya, wasu yakukuwa ne da suke da alaka da siyasa sannan kuma don cimma manufofi na siyasa, yana mai watsi da kokarin Amurka da sahyoniyawa na haifar da rarrabuwan kai tsakanin Shi'a da Sunna a yankin da ma duniya baki daya.
-
Paparoma da Kirill na bukatar a kare kiristoci
Feb 13, 2016 11:21Tuni dai Paparoma Francis ya isa kasar Mexico domin ci gaba da ziyarsa