-
Wilayati Ya Gana Da Shugaban Rasha
Jul 12, 2018 07:17Mai bawa jagoran juyin musulinci shawara kan harakokin siyasar kasa da kasa ya gana da shugaban kasar Rasha Vladimir Putin a yau Alhamis.
-
Shugaban Palasdinawa Ba Zai Gana Da Mataimakin Shugaban Kasar Amurka Ba.
Dec 10, 2017 04:07Ministan harkokin wajen Palasdinawa ne ya bayyana cewa Mahmud Abbas Abu Mazin ba zai gana da mataimakin shugaban kasar Amurka Mike Pence da zai kawo ziyara ba.
-
Jagoran Juyin Musulunci: Riko Da Koyarwar Addini Ne Ya Sa Makiya Su ke ci Gaba Da Kitsa Mata Makarkashiya
Dec 15, 2016 15:46Sadaukar da kan da shahidai su ka yi, shi ne ya bai wa Iran, daukaka da gina rayuwa da rubuta tarihi masu girma
-
Ziyarar Shugaban Kasar Ghana A Anan Iran.
Feb 13, 2016 15:31Shugaban Kasar Ghana John Dramani Mahama ya kawo ziyarar aiki nan Iran.