-
Manzon Musamman Na MDD A Yamen Ya Gana Da Jagoran Ansarullah
Feb 18, 2019 19:27Manzon musamman na majalisar dinkin duniya kan rikicin Yemen Martin Griffiths ya gana da shugaban kungiyar Ansarullah Abdulmalik Badruddin Alhuthi a birnin San'a.
-
Venezuela : Maduro Na Ci Gaba Da Samun Goyan Baya
Jan 31, 2019 19:21Dubban mutanen kasar Venezuela ne suka fito kan tituna a birane da dama na kasar Inda suke nuna goyon bayansu ga shugaban Nicola Madorus a yau Alhamis.
-
Sojojin Kasar Sudan Sun Bayyana Goyon Bayansu Ga Shugaba Umar Hassan al-Bashir
Dec 24, 2018 19:03A wani bayani da sojojin kasar ta Sudan su ka fitar sun bayyana cikakken goyon bayansu ga gwamnatin shugaba Umar Hassan al-Bashir domin kare cigaban kasa
-
Kungiyar Tarayyar Afrika Ta Jaddada Goyon Bayanta Kan Yarjejeniyar Nukiliyar Kasar Iran
Oct 18, 2017 07:21Shugaban hukumar gudanarwa ta kungiyar tarayyar Afrika (AU) ya sanar da cewa: Kungiyar Tarayyar Afrika tana jaddada goyon bayanta kan yarjejeniyar nukiliya da aka cimma tsakanin kasar Iran da manyan kasashen duniya a shekara ta 2015.