Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

hadakar fada da kungiyar daesh

  • Jiragen Saman Yakin Kawancen Amurka Sun Kashe Fararen Hula A Kasar Siriya

    Jiragen Saman Yakin Kawancen Amurka Sun Kashe Fararen Hula A Kasar Siriya

    Nov 04, 2018 03:22

    Jiragen saman yakin rundunar kawancen sojin kasa da kasa karkashin jagoranci Amurka da ke da'awar yaki da kungiyar ta'addanci ta Da'ish a kasar Siriya sun kashe fararen hula akalla 15 a lardin Deire-Zurr na kasar.

  • Moroko Ta Ce: Yan Ta'adda Fiye Da 10,000 Ne Suka Kwararo Cikin Nahiyar Afrika

    Moroko Ta Ce: Yan Ta'adda Fiye Da 10,000 Ne Suka Kwararo Cikin Nahiyar Afrika

    Jun 27, 2018 08:00

    Ministan harkokin wajen kasar Moroko ya bayyana cewa: Akwai 'yan ta'adda da suka haura 10,000 da suka shigo cikin kasashen nahiyar Afrika.

  • Kawancen Amurka Ya hallaka Mutum 12 A Siriya

    Kawancen Amurka Ya hallaka Mutum 12 A Siriya

    May 24, 2018 06:49

    Kungiyar kare hakin bil-adama ta bangaren adawar Siriya ta sanar da hallakar mutum 12 a wani hari da jiragen kawancen Amurka suka kai wuraren sojojin kasar

  • Harin Jiragen Yakin Kawancen Amirka A Deirazor Na Siriya Ya Hallaka Mutane 12

    Harin Jiragen Yakin Kawancen Amirka A Deirazor Na Siriya Ya Hallaka Mutane 12

    Feb 22, 2018 01:59

    'Yan Kasar Siriya 12 suka rasa rayukansu sanadiyar harin da jiragen kasa da kasa bisa jagorancin kasar Amirka suka kai a daren jiya Laraba yankin Hajin na Deirazor dake gabashin kasar Siriya

  • Harin Jiragen Kawancen Amurka A Siriya Ya Kashe Fararen Hula Da Dama

    Harin Jiragen Kawancen Amurka A Siriya Ya Kashe Fararen Hula Da Dama

    Jul 14, 2017 02:23

    Kimanin fararen 10 ne suka rasa rayukansu sanadiyar wani hari da jiragen kawancen Amurka suka kai birnin Rakka na Siriya

  • Daruruwan Mutane A Kasar Siria Suka Mutu Ko Suka Ji Rauni Sanadiyar Hare Haren Amurka Da Kawayenta

    Daruruwan Mutane A Kasar Siria Suka Mutu Ko Suka Ji Rauni Sanadiyar Hare Haren Amurka Da Kawayenta

    Jan 24, 2017 02:52

    Daruruwan mutane fararen hula ne suka rasa rayukansu a hare haren Amurka da kawayenta a kasar Siria cikin watannin 28 da suka gabata.

Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS