-
Qasemi: Rahoton Amurka Kan Kare Hakkokin Bil Adama Batu Ne Na Siyasa
Apr 22, 2018 06:43Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya bayyana rahoton da Amurka ta fitar kan kare hakkokin bil adama a Iran da cewa magana ce ta siyasa kawai.
-
Hukumar Kare Hakin Bil-Adama Ta MDD Ta Samar Da Kudiri Kan Yankin Gouta Na Siriya
Mar 06, 2018 06:23Hukumar dake kula da kare hakin bil-adama ta MDD ta amince da wani kudiri na gudanar da binciken gaggauwa kan yanayin da yankin Gouta ta gabashin birnin Damuscus ke ciki a Siriya.
-
Cibiyar Kare Hakkin Bil'adama Ta Nuna Damuwa Kan Makomar Matasan Bahrain 5 Da Jami'an Tsaron kasar Suka Kama
Dec 28, 2017 06:54Cibiyar kare Dimukradiya da kuma hakkin bil'adama a yankin gabas ta tsakiya ta fidda wani rahoto wanda yake nuna damuwar kungiyar kan makomar matasa yan kasar Bahrain 5 wadanda jami'an tsaron kasar suka kama a birnin Manama.
-
Kungiyoyin Kare Hakin Bil-Adama Sun Yi Alawadai Kan Zartar Da Hukuncin Kisa A Kan 'Yan Ta'adda A Masar
Dec 27, 2017 18:14Kungiyoyin kare hakin bil-adama guda bakwai sun yi alawadai kan zartar da hukuncin kisa kan wasu Mutane 15 da aka same su da hannu wajen kai harin ta'addanci a wurin binciken jami'an tsaron kasar a yankin Sinai ta arewa shekaru hudu da suka gabata.
-
Hukumar Kare Hakkin Bil'adama Ta Bukaci Tunisia Ta Yi Aiki Da Alkawuranta Da Hukumar
Sep 24, 2017 11:48Hukumar afwa da duniya kuma ta MDD ta bukaci gwamnatin kasar Tunisia ta yi amfani da alkawuran da ta dauka na kare hakkin bil'adama da kuma hana jami'an tsaro azabtar da fursinonin kasar
-
Saudiyya Tana Kokarin Hana Gudanar Da Bincike Kan Ayyukan Ta'addancinta A Kasar Yamen
Sep 14, 2017 11:58Wakilin kasar Saudiyya a kwamitin kolin kula da kare hakkin bil-Adama na Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci yin watsi da batun gudanar da bincike kan cin zarafin bil-Adama a kasar Yamen.
-
Burundi Tayi Watsi Da Rahoton Baya-Bayan Nan Na Hukumar Kare Hakin Bil-Adama
Sep 03, 2017 18:54Al'ummar kasar burundi sun nuna adawa game da rahoton da MDD ta fitar na zarkin dakarun tsaron kasar da take hakin bil-adama
-
Sundan Tana Ci Gaba Da Fuskantar Matsin Lamba Kan Matsalar Take Hakkin Bil-Adama A Kasar
Jul 09, 2017 19:03Jaridar Qudus Al-Arabi ta bayyana cewa: Sudan tana ci gaba da fuskantar matsin lamba kan batun matsalar take hakkokin bil-Adama a kasar.
-
Sarkin Saudiyyah Ya Sauke Yarima Mai Jiran Gado Na Kasar Ya Dora Dansa
Jun 21, 2017 05:48Sarkin kasar Saudiyyah Salman Bin Abdulaziz ya sauke yarima mai jiran gado na kasar Muhammad Bin Naif bin Abdulaziz daga kan mukaminsa na yarima mai jiran gado, tare da dora dansa Muhammad bin Salman.
-
Gargadi Akan Fadawar Mutanen Habasha Cikin Matsala Saboda Fari.
Jun 12, 2017 19:03Kungiyoyin kare hakkin bil'adama sun yi gargadin cewa; Kasar ta Habasha Za ta fuskanci matsanancin yanayi saboda farin da ta ke fama da shi.