-
Aljeriya: An Kashe Daya Daga Cikin Kwamandojin Al'ka'ida
Feb 01, 2018 06:55Ma'aikatar tsaron kasar Aljeriya ce ta sanar da kashe wani kusa mai kula da harkokin wa'azi da watsa labarai na kungiyar al'ka'ida a arewacin Afirka.
-
Sojojin Yamen Sun Kashe Sojojin Hayar Saudiyya Masu Yawa A Shiyar Arewacin Kasar
Jan 21, 2018 06:53Sojojin Yamen da hadin gwiwar dakarun sa-kai na kasar sun kashe sojojin Sudan da suke yaki karkashin rundunar kawancen Saudiyya a kasar ta Yamen.
-
Sojojin Gwamnatin Siriya Sun Halaka 'Yan Ta'adda Fiye Da 70 A Yankin Arewa Maso Yammacin Kasar
Jan 13, 2018 06:32A wani samame da sojojin gwamnatin Siriya suka kai kauyen Adshan da ke lardin Idlib a shiyar arewa maso yammacin kasar sun yi nasarar kashe 'yan ta'adda fiye da 70.
-
Algeria: An Kashe 'Yan Ta'adda 14 A cikin Wata Guda
Nov 03, 2017 11:19A yau juma'a me sojojin kasar ta Aljeriya suka fitar da bayani da a ciki suka bayyana kashe 'yan ta'adda 14 da kuma kame 31 a cikin wara goda.
-
Sojojin Siriya Da Dakarun Sa-Kai Sun Kashe 'Yan Ta'adda Fiye Da 100 A Shiyar Yammacin Kasar
Sep 23, 2017 06:34Dauki ba dadi tsakanin sojojin gwamnatin Siriya da suke samun tallafin dakarun sa- kai da gungun gamayyar 'yan ta'addan kungiyar An-Nusrah ya lashe rayukan 'yan ta'adda fiye da 100 a yankin da ke arewacin kasar.
-
Syria: An Kashe 'Yan Ta'adda Fiye da 800 A Garin Dairzoor
Sep 21, 2017 12:40Sojojin kasar Rasha sun sanar da cewa jirgin yakinsu mai jefa bama-bamai ya kashe 'yan ta'adda 850 a jiya laraba.
-
Sojojin Kasar Aljeriya Sun Halaka Yan Ta'adda Masu Yawa
Jul 31, 2017 14:56Ma'aikatar tsaron kasar Algeria ta bayyana cewa sojojin kasar sun halaka yan ta'adda 6 a wata unguwa a kudancin birnin Algies babban birnin kasar a yau litinin.
-
Masar: An Kashe 'Yan ta'adda 30 A Gundumar Sina Ta Arewa
Jul 22, 2017 12:14Sojojin Masar sun sanar da kashe 'yan ta'adda 30 a yankin Sina ta arewa a jiya juma'a.
-
Sojojin Masar Sun Hallaka Wasu 'Yan Ta'adda 30 A Yankin Sinai
Jul 22, 2017 05:47Rundunar sojin kasar Masar ta sanar da cewa dakarunta sun sami nasarar hallaka wasu 'yan ta'adda alal akalla guda 30 a wani samame da suka kai musu a lardin Sinai da ke arewacin kasar.
-
Syria: Mayakan Kurdawa Sun Kashe 'Yan kungiyar Da'esh Fiye Da 100
May 06, 2017 13:30Mayakan na kurdawa sun kashe 'yan ta'addar Da'esh 120 a gundumar Rikkah da ta ke arewacin Syria.