-
Sojojin Kenya Sun Kashe Mayakan Alshabab 52 A Kudancin Kasar
Apr 22, 2017 11:58Sojojin kasar Kenya sun bada labarin cewa sun kashe mayakan Al-shabab akalla 52 a wani samame da suka kai masu a wasu yankuna a kudancin kasar
-
An Hallaka 'Yan ta'addar Ashabab A Somaliya
Apr 17, 2017 18:23Wata Majiyar tsaron Somaliya ta sanar da hallakar yan ta'addar Ashabab biyu a Magadushu babban birnin kasar
-
Sojojin Yamen Sun Kashe Sojojin Saudiyya Da Na Kawayenta Fiye Da 100
Apr 13, 2017 11:14Harin da sojojin Yamen da dakarun sa-kai na kasar suka kaddamar kan sansanonin sojojin mamayar Saudiyya da ke yankin Mokha sun halaka sojojin mamayar Saudiyya fiye da 100.
-
Sojojin Gwamnatin Iraki Suna Ci Gaba Da Samun Nasara Kan 'Yan Ta'addan Da'ish A Mosel
Jan 19, 2017 16:32Majiyar tsaron Iraki ta sanar da halakan 'yan ta'addan kungiyar Da'ish da dama ciki har da mataimakin shugaban kungiyar Abubakar Bagadadi a harin da jiragen saman yakin sojin kasar suka kaddamar kan sansanin 'yan ta'addan.
-
Wani Bafalastine Ya Halaka Sojojin Yahudawan Isra'ila 4 A Yau A Birnin Quds
Jan 08, 2017 15:50Akalla sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila 4 suka halaka a yau, bayan da wani bafalastine ya daka su da babbar motar daukar kaya a kudancin birnin Quds.
-
Iraki: An Kashe 'Yan Ta'addar Kungiyar Da'esh 250 A Gabacin Birnin Musel.
Jan 05, 2017 07:25Sojojin Iraki Sun Sanar Da Kashe 'Yan ta'addar Da'esh 250 A cikin Sa'oi 24