-
Mutane 3 Sun Mutu Sakamakon Harin Ta'addanci A Kasar Kamaru
Jan 21, 2017 11:52Rahotanni daga kasar Kamaru sun bayyana cewar alal akalla mutane uku sun rasa rayukansu kana wasu kuma sun sami raunuka sakamakon wani harin ta'addanci da aka yi arewacin kasar.
-
Masar: An kashe Sojan Masar Guda A Yankin Sina
Jan 07, 2017 19:13Masu dauke da makamai sun kashe wani sojan masar guda a yankin Sina ta arewa.
-
Kamaru: An Kashe Mutane Biyu A Harin Ta'addanci
Dec 25, 2016 19:05Mutane Biyu Sun Mutu A wani harin ta'addanci da aka kai a yau lahadi a kasar Kamaru.
-
Jiragen Yakin Saudiyyah Sun Kashe Fararen Hula 9 A Lardin Ib Na Yemen
Dec 25, 2016 05:51Jiragen yakin masarautar iyalan gidan Saud sun kaddamar da munanan hare-hare a kan gidajen jama'a a garin Far'ul Adin da ke cikin gundumar Ib a kasar Yemen.
-
Sojojin Burkina Faso 12 Sun Mutu Sakamakon Harin Da Aka Kai Wa Sansaninsu
Dec 16, 2016 17:12Rahotanni daga kasar Burkina Faso sun bayyana cewar wasu sojojin kasar su 12 sun rasa rayukansu sakamakon wani hari da wasu 'yan bindiga suka kai wa wani sansaninsu da ke 'yankin Nassoumbou da ke lardin Soum da ke arewa masu yammacin kasar.
-
Yan Bindiga Sun Kaddamar Da Hari Kan Sansanin Dakarun MDD A Jamhuriyar Afrika Ta Tsakiya
Nov 22, 2016 12:08Wasu gungun 'yan bindiga sun kaddamar da hari kan sansanin dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na Majalisar Dinkin Duniya da suke Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.
-
'Yan Sandan Sun Tabbatar Da Mutuwar Mutane 6 A Maiduguri
Nov 18, 2016 11:09Rundunar 'yan sandan jihar Borno sun tabbatar da mutuwar mutane 6 sakamakon fashewar wasu tagwayen abubuwa a birnin Maiduguri, babban birnin jihar Bornon Nijeriya.