-
Sama Da Mutane 40 Sun Mutu A Hatsarin Jirgi A Kasar Pakistan
Dec 07, 2016 17:07Rahotanni daga kasar Pakistan sun ce alal akalla mutane 40 sun rasa rayukansu sakamakon faduwar da wani jirgin sama mallakar kamfanin Pakistan International Airlines (PIA) yayi a yau din nan Laraba a Arewacin kasar ta Pakistan.
-
Wani Jirgin Saman Kamfanin Emirates Yayi Hatsari Dauke Da Mutane 275
Aug 03, 2016 11:16Kamfanin jiragen saman Emirates na kasar Hadaddiyar Daular Larabawa ya sanar da cewa wani jirgin saman kamfanin dauke da fasinjoji da ma'aikata 275 yayi hatsari a filin jirgin saman Dubai
-
Ana Ci Gaba Da Samun Bayanai Dangane Da Jirgin Fasinjan Masar Da Yayi Hatsari
May 21, 2016 05:12Gwamnatin kasar Masar ta sanar da cewa sojojin ruwan kasar sun gano sassan jikin mutane da na jirgin sama bugu da kari kan kayayyakin mutanen da suke cikin jirgin fasinjar kasar da ya bace ranar Alhamis din da ta gabata lamarin da ke kara nuni da cewa jirgin ya fado ne a Tekun Meditireniya.
-
Wani Jirgin Saman Fasinjan Kasar Masar Ya Bace A yau Alhamis
May 19, 2016 05:26Kamfanin jiragen samar kasar Masar (Egypt Air) ya sanar da bacewar wani jirgin saman fasinjar da ke dauke da mutane 69 a cikinsa a kan hanyarsa ta zuwa birnin Alkahira, babban birnin kasar Masar din daga birnin Paris, babban birnin kasar Faransa.