-
Jagora Yayi Watsi Da Sanya Hizbullah Cikin Kungiyoyin 'Yan Ta'adda Da Saudiyya Da Kawayenta Suka Yi
Apr 20, 2016 06:18Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei yayi Allah wadai da kuma kakkausar suka ga bayyana kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon da wasu kasashen larabawa, bisa matsin lamba da cin hancin da kasar Saudiyya ta ba su, suka yi a matsayin kungiyar ta'addanci yana mai cewa kungiyar Hizbullah dai ta kasance abar alfaharin duniyar musulmi.
-
Jan kunan Hizbullah ga kokarin raba kasar Siriya daga HKI
Apr 18, 2016 13:52Kungiyar Hizbullah ta kasar Lobnon ta ja kunan magabatan HKI a yunkurin da suke yi na raba kasar Siriya
-
Shugaban Kasar Tunusiya Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Kungiyar Hizbullah
Apr 16, 2016 12:30Shugaban kasar Tunusiya Beji Caid Al-Sebsi ya bayyana cewar kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon kungiya ce ta gwagwarmaya da take fada da haramtacciyar kasar Isra'ila, don haka ba kungiya ce ta ta'addanci ba.
-
Martanin Hizbullah Kan Yanke Shirin Tashar Almanar A Kan Tauraron Dan Adam Na Nilesat
Apr 07, 2016 12:44Kungiyar Hizbullah ta mayar da martani kan yanke tashar talabijin ta Almanar a kan tauraron dan adam na Nilesat da gwamnatin masar ta yi.
-
Hizbullah Sun Kai Munanan Hare-Hare Kan Sansanonin ISIS A Gabashin Labanon
Apr 04, 2016 12:40A ci gaba da fatattakan mayakan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) da kuma nesata su daga kasar Labanon, dakarun kungiyar Hizbullah ta kasar sun kai wasu munanan hare-hare a kan sansanonin 'yan kungiyar ta'addancin a yankunan da suke gabashin kasar ta Labanon.
-
Isra'ila za ta yi hasara mai dumbin yawa matukar ta kuskura kai hari a Lebanon
Mar 22, 2016 01:03Shugaban Kungiyar Hizbullah na Kasar Lobnon Hasan Nasrullah ya ce matukar Isra'ila ta kuskure wajen sake kaiwa kasar Lobnon hari za ta kwashi kashinta a hannu.
-
'Yan Majalisar Iran Sun Sake Jaddada Goyon Bayansu Ga Kungiyar Hizbullah
Mar 08, 2016 02:14Sama da 'yan majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran 200 ne suka nuna goyon bayansu ga kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon da kuma yin Allah wadai da matsayar da kungiyar larabawan Tekun Fasha na sanya kungiyar cikin kungiyoyin 'yan ta'adda.
-
Kungiyar Hizbullahi Ta Kasar Lebanon Ta Yi Suka Kan Kasashen Larabawa 'Yan Koren Amurka
Mar 07, 2016 13:00Shugaban Majalisar Shawara ta kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullahi da ke kasar Lebanon ya yi kakkausar suka kan rashin kulawar kasashen Larabawa dangane da halin tsaka mai wuya da al'ummar Palasdinu suke ciki.
-
Jawabin Shugaban Kungiyar Hizbullah kan muhimiyar rawar da gwagwara ke taka
Mar 06, 2016 14:09Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Lobnon ya tabbatar da cewa ba za su yi jirar kungiyar kasashen Larabawa wajen gwagwarmaya da makiya sahawoniya ba
-
Limamin Juma'ar Tehran Yayi Allah Wadai Da Sanya Hizbullah Cikin Kungiyoyin Ta'addanci Da Larabawa Suka Yi
Mar 04, 2016 12:25Na'aibin limamin Juma'ar birnin Tehran Ayatullah Sayyid Ahmad Khatami yayi Allah wadai da sanya kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon cikin kungiyoyin ta'addanci da kungiyar kasashen larabawan Tekun Fasha ta yi, yana mai bayyana hakan a matsayin hadin baki da haramtacciyar kasar Isra'ila.