-
Zanga-zanga A Morocco Domin Nuna Rashin Amincewa Da Kulla Alaka Da Isra'ila
Apr 22, 2017 13:08Jama'a da dama ne suka yi gangami da kuma gudanar da jerin gwano a yau a birnin Ribat na kasar Morocco, domin nuna rashin amincewarsu da take-taken gwamnatin na neman kyautata alakarta da haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
MDD Ta Yi Kakkausar Suka Da Yadda Ake Jingina Ta'addanci Ga Addinin Musulunci
Mar 29, 2017 12:32Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres yayi kakkausar suka da kokarin wasa da hankulan mutane da wasu suke yi wajen jingina ayyukan ta'addanci ga addinin Musulunci.
-
Yahudawan Sahayoniyya 'Yan Kaka Gida Sun Killace Wani Yankin Masallacin Aksa
Mar 13, 2017 07:23Tsagerun yahudawan sahayoniyya 'yan kaka gida sun sake daukan matakin mamaye wani yankin Masallacin Aksa da ke birnin Qudus.
-
Yahudawan HKI Zasu Hana Kiran Sallah A Dukkan Masallatai A Yankunan Palasdinawa
Feb 13, 2017 02:49Komitin da majalisar ministocin HKI ta kafa don hana kiran sallah a yankunan Palasdinawa da ta mamaye da su ya amine da dokar kuma mai yuwa cikin yan kwanaki masu zawa gwamnatin haramtacciyar kasar zata hana kiran salla a wadannan yankuna.
-
Amurka Ta Bai wa "Yan Sahayoniya Hasken Gina Matsugunan 'Yan Share Wuri Zauna
Feb 02, 2017 03:09Jami'an Palasdinawa Sun Zargi Amurka Da Bai wa Yahudawa 'Yan Sahayoniya Hasken Gina Matsugunan Yahudawa 'Yan Share Wuri Zauna.
-
Taron Tattauna Matsalar Paladinawa Na Birnin Paris Ya Kare Ba Tare Da Cimma Wani Abuba
Jan 16, 2017 08:22An kammala taron tattaunawa kan matsalar Palasdinawa a birnin Paris na kasar faransa ba tare da cimma wani abin a zo a gani ba.
-
'Yan Sanda Sun Bukaci A Ba Su Damar Binciken Netanyahu Saboda Zargin Rashawa
Dec 27, 2016 07:49'Yan sanda a haramtacciyar kasar Isra'ila sun bukaci da fara gudanar da gagarumin bincike a kan firayi ministan haramtacciyar kasar Benjamin Netanyahu bisa zargin rashawa da cin hanci.
-
Netanyahu Ya Kira Jakadunsa Daga Kasashen Senegal Da Newzealand Da Su Dawo Gida
Dec 24, 2016 07:29Priministan HKI Benyamin Netanyahu ya bukaci jakadun haramtacciyar kasar a kasashen Senegal da Newzealand su dawo gida don yin shawara da su
-
Shirin Gwamnatin H.K.Isra'ila Na Ci Gaba Da Gine-Ginen Matsugunan Yahudawa
Dec 04, 2016 02:52Duk da matakin da kungiyoyin kasa da kasa suka dauka na yin Allah wadai da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila dangane da gine-ginen da ta yi a yankunan Palasdinawa da ta mamaye, a halin yanzu haka ma tana shirin ci gaba da gudanar da wasu gine-ginen a yankunan na Palasdinawa.
-
An bukaci Isra'ila da ta fice daga tsaunukan Golan
Dec 03, 2016 07:51Majalisar Dinkin Duniya ta sake fitar da wani kudirin inda ya bukaci haramcecciyar kasar Isra'ila da ta fice daga tsaunukan Golan