-
Haramtacciyar Kasar Isra'ila Na Ci Gaba Da Kame Palasdinawa
Oct 16, 2018 12:12Sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmaki a yankuna daban-daban na yammacin kogin jordan inda su ka yi awon gaba da palasdinawa 15
-
HKI Tana Nuna Damuwarta Akan Makaman Harbo Jiragen Sama Na Syria
Oct 04, 2018 08:10Ministan yakin haramtacciyar Kasar Isra'ila Avigdor ne ya nuna damuwa akan shirin kasar Rasha na bai wa Syria makaman kakkabo jiragen sama samfurin S-300
-
Palasdinu: Yahudawa 'Yan Share Wuri Zauna Sun Kutsa Masallacin Kudus
Sep 26, 2018 19:08Majiyar Palasdinawa ta ce; 'Yan share wuri zauna 159 ne su ka kutsa cikin masallacin kudus a karkashin kariyar sojojin sahayoniya
-
Sojojin Sahayoniya Sun Kai Farmaki Kan 'Yan Makaranta A Garin Alkhalil
Sep 19, 2018 12:29Sojojin Haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmamaki kan kananen yara 'yan makaranta a garin AlKhalil dake yankin kogin jodan
-
Gwamnatin Sahayoniya Ta Yi Barazanar Kashe Shugaban Kasar Siriya
Sep 17, 2018 19:07Ma'aikatar Yakin Sahayoniya ta watsa wasu hotuna tare da da'awar cewa wurin rayuwar Bashar Al-Asad ne inda ta yi barazanar hallaka Shugaban kasar ta Siriya
-
Rouhani: Iran Ba Ta Kiyayya Da Wata Kasa Face Amurka, "Isra'ila" Da 'Yan Amshin Shatansu
Sep 08, 2018 10:28Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana cewar a halin yanzu Iran ba ta kiyayya da wata kasa in ban da Amurka, haramtacciyar kasar Isra'ila da 'yan amshin shatansu, don haka sai ya ce: Al'ummar Iran ta hanyar hadin kai da aiki tare za su yi nasara kan makiyansu.
-
'Yan Ta'adda Da Dama Suna Ta tserewa Daga Lardin Idlib Na Syria
Sep 07, 2018 19:04'Yan ta'addan takfiriyyah suna ci gaba da tserewa daga lardin Idlib na kasar Syria, a daidai lokacin da rundunar sojin kasar ta Syria take shirin fara kaddamar da wani gagarumin farmaki a kansu.
-
Palasdinawa 25 Sun Jikkara A kan Iyaka Da Yankin Gaza
Sep 05, 2018 11:50Majiyar Palasdinawa ta ambaci cewa; sojojin Sahayoniya sun bude wuta akan masu Zanga-zangar akan iyaka da yankin na Gaza
-
Hamas: Gwagwarmaya Ce Kadai Hanyar Kalubalantar Laifukan 'Yan Sahayoniya
Sep 04, 2018 18:12A wani bayani da kungiyar ta gwagwarmaya ta fitar ta ce; Har yanzu haramtacciyar kasar Isra'ila tana ci gaba da tafka laifuka a yankin yammacin kogin Jordan.
-
An Hana Jirgin "Yan Sahayoniya Shiga Cikin Iyaka Tunisiya Ta Ruwa
Aug 17, 2018 18:58Radiyon Shams FM na kasar Tunisiya ya ce; Wasu masu fafutuka ne su ka hana jirgin ruwan 'yan sahayoniya na Cornilos yada zango a tashar jiragen ruwa ta Radas