-
Gwamnatin Tunusiya Ta Hana Jirgin Ruwan H.K.Isra'ila Shiga Tashar Jirgin Ruwan Kasarta
Aug 17, 2018 12:14Kungiyar kasa da kasa mai fafatukar ganin an yanke duk wata alaka da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a duniya ta "BDS" a takaiceta sanar da cewa: Gwamnatin Tunusiya ta hana jirgin ruwan haramtacciyar kasar Isra'ila shiga cikin tashar jirgin ruwan kasar.
-
Falastinawa Za Su Ci Gaba Da Jerin Gwano Har Sai An Kawo Karshen Killace Gaza
Aug 16, 2018 18:10Shugaban kungiyar fafutkar neman kawo karshen killace zirin Gaza Bassam Munasirah ya jaddada cewa, za su ci gaba da jerin gwano har sai an kawo karshen killace yankin Gaza baki daya.
-
Kungiyar Hamas Ta Halba Rokoki 220 Zuwa Yankunan Yahudawa
Aug 09, 2018 11:55Dakarun Gwagwarmayar Palastiwa sun mayar da martani kan hare-haren da jiragen yakin Sahayuna suka yankin zirin gaza, daga daren jiya laraba zuwa wayewar yau alhamis, sun halba rokoki akalla 220 zuwa yankunan yahudawa 'yan kama wuri zauna dake kudancin Palastinu.
-
Aljeriya Ta Karyata Jita-Jitan Dawo Da Zirga-Zirgar Jirajen Sama Da Isra'ila
Jul 31, 2018 07:35Daraktan Kamfanin jiragen Saman Aljeriya ya karyata jita-jitan cewa Kasarsa za ta dawo da zirga-zirgar jiragen sama tsakaninta da haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Palasdinu: "Yan Sandan Sahayoniya Sun Kai Wa Masallacin Kudus Hari
Jul 28, 2018 08:32A jiya juma'a ne 'yan sandan sahayoniya su ka kai wa masu salla a masallacin kudus hari ta hanyar harba abubuwa masu kara
-
Jirgin Saman Yakin Haramtacciyar Kasar Isra'ila Ya Kai Hari Kan Yankin Zirin Gaza Na Palasdinu
Jul 19, 2018 18:22Jirgin saman yakin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi luguden wuta kan garin Rafah da ke kudancin yankin Zirin Gaza, inda ya janyo shahadar bapalasdine guda tare da jikkata wasu uku na daban.
-
A Cikin Watanni 6 Isra'ila Ta Kame Falastinawa 3,533
Jul 10, 2018 17:19Rahotanni daga Palestine sun tabbatar da cewa a cikin watanni 6 da suka gabata ya zuwa yanzu Isra'ila ta kame Falastinawa 3533.
-
Malaman Makarantu Sun Shiga Yajin Aiki A Tunusiya Saboda Sanya Sunan Isra'ila A Cikin Jerin Kasashe
Jul 04, 2018 06:42Malaman makarantun boko a Tunusiya sun shiga yajin aiki domin nuna rashin amincewarsu da sanya sunan haramtacciyar kasar Isra'ila a cikin jerin halattattun kasashen duniya a takardar jarabawar daliban kasar.
-
Wani Matashin Bapalasdine Ya Yi Shahada A Yankin Zirin Gaza Na Palasdinu
Jul 02, 2018 18:58Sojojin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila sun bude wuta kan Palasdinawa a yankin Zirin Gaza lamarin da ya janyo shahadar bapalasdine guda.
-
Larijani: Iran Za Ta Ci Gaba Da Tsayin Daka Wajen Tinkarar Kiyayyar Da Amurka Take Nuna Mata
Jun 10, 2018 10:58Shugaban majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran, Dakta Ali Larijani, ya bayyana cewar Amurka ta kwana da sanin cewa al'ummar Iran za su ci gaba da tsayin daka wajen tinkarar kiyayya da makirce-makirce da ita da haramtacciyar kasar Isra'ila suke kulla musu.