-
Akalla Palasdinawa 4 Ne Suka Yi Shahada A Zanga-Zangar Ranar Qudus Ta Duniya
Jun 09, 2018 06:36Harin wuce gona da iri da sojojin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila suka kai kan al'ummar Palasdinu da ke gudanar da zanga-zangar ranar Qudus ta duniya a jiya Juma'a a yankin Zirin Gaza, akalla Palasdinawa 4 ne suka yi shahada.
-
Miliyoyin Al'ummar Iran Sun Fito Kan Tituna Don Raya Ranar Kudus Ta Duniya
Jun 08, 2018 09:25Tun da safiyar yau ne miliyoyin al'ummar Iran, maza da mata suka fito kan titunan kusan dukkanin garuruwan kasar don amsa kiran marigayi Imam Khumaini (r.a) da kuma raya Ranar Kudus ta duniya don sake jaddada goyon bayansu ga al'ummar Palastinu da ake zalunta.
-
Shamkhani Ya Ce: Amurka Ta Wurga Kanta Cikin Damuwa Tare Da Zama Saniyar Ware
Jun 03, 2018 19:08Babban sakataren kwamitin kolin tsaron kasar Iran ya bayyana cewa: Hare-haren wuce gona da irin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila kan yankunan Palasdinawa nade tabarmar kunya da hauka ce bayan rushewar makircin kunna wutan rikicin ta'addanci a kasashen musulmi.
-
Iran Ta Karyata Labarin Cewa Tana Tattaunawa Da H.K.Isra'ila
May 29, 2018 05:47Kakakin Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, Bahram Qassemi, ya musanta labarin da wasu suke yadawa na cewa Iran tana tattaunawa ta bayan fage da haramtacciyar kasar Isra'ila a kasar Jordan.
-
Buhari Ya Soke Wata Kwangilar Sayen Makamai Daga 'Isra'ila' Ta Dala Miliyan 195
May 27, 2018 17:54Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya soke wata kwangilar sayen makamai daga haramtacciyar kasar Isra'ila da ta kai dalar Amurka miliya 195 saboda alamun rashin gaskiya da ya shigo cikin cinikin.
-
'Yan Sahayoniya Sun Kutsa Cikin Masallacin Kudus
May 17, 2018 18:57A yau alhamis da musulmin palasdinu su ka fara azumin watan Ramadhan, 'gwamman 'yan sahayoniya sun kutsa cikin masallacin kudus
-
Kungiyar al-Wifaq Ta Bahrain Ta Soki Gwamnatin Kasar Saboda Goyon Bayan 'Yan Sahayoniya
May 12, 2018 12:23Kungiyar ta al-wifaq ta ce; Wajibi ne ga ministan harkokin wajen kasar ta Bahrain, Khalid Bin Ahmad al-Khalifa ya nemi uzuri da afuwa saboda goyon bayan 'yan sahayoniya
-
Palastinawa Biyu Sun Yi Shahada A Gabashin Khan Yunus
May 06, 2018 19:10Jami'an tsaron HK Isra'ila sun buda wuta kan wani gungun matasan Palastinawa a yankin kan iyaka da gabashin Khan Yunus, lamarin da ya yi sanadiyar shahadar biyu daga cikinsu.
-
Al'ummar Kasar Labnon Sun Gudanar Da Zaben 'Yan Majalisa.
May 06, 2018 19:07Shugaban Majalisar dokokin kasar Labnon ya bayyana zaben a matsayin zaben jin ra'ayin al'umma kan ci gaba da gwagwarmaya, kiyaye hadin kan al'ummar kasa, da kuma tsarkake kasar daga mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Rouhani: Bakin Al'ummar Iran Ya Zo Daya Kan Trump Da HK.Isra'ila
May 06, 2018 11:18Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana cewa bakin al'ummar Iran ya zo daya dangane da shugaban Amurka da H.K.Isra'ila, yana mai jan kunnen Amurka dangane da batun ficewa daga yarjejeniyar nukiliya yana mai cewa Iran tana da hanyoyin kare kanta daga duk wata barazana.