-
Zabebben Shugaban Faransa Zai Karbi Ragamar Mulki Ranar 14 Ga Watan Nan
May 08, 2017 11:19Shugaban kasar Faransa Francois Hollande ya bada sanarwar cewa a ranar Lahadi 14 ga Mayun da muke cike ne zai mika ragamar jagorancin kasar ga zabebben shugaban kasar Emmanuel Macron.
-
Shugaban Masu Adawa Da Musulunci Na Kasar Holland Ya Sha Kaye A Zabe
Mar 16, 2017 07:45Rahotanni daga kasar Holland sun bayyana cewar shugaban jam'iyyar PVV mai adawa da Musulunci Geert Wilders ya sha kaye a zaben da aka gudanar a kasar bayan da jam'iyyar masu sassaucin ra'ayi mai mulki a kasar ta samu gagarumin rinjaye.
-
Taron Tattauna Matsalar Paladinawa Na Birnin Paris Ya Kare Ba Tare Da Cimma Wani Abuba
Jan 16, 2017 08:22An kammala taron tattaunawa kan matsalar Palasdinawa a birnin Paris na kasar faransa ba tare da cimma wani abin a zo a gani ba.
-
Mutanen Kasar Holand Sun Bukaci Zaben Raba Gardama Kan Dangantakarsu Da Tarayyar Turai
Jun 09, 2016 13:02mutun 9 cikin mutane 10 a kasar Holanda basu amince da yadda jami'an tarayyar Turai suke jujjuya kungiyar ba.
-
Majalisar Dokokin Kasar Holland Ta Haramta Sayar Wa Saudiyya Da Makamai
Mar 16, 2016 13:51Majalisar dokokin kasar Holland ta amince da wata doka da aka gabatar mata na haramta wa sayarwa da kuma aikewa da makamai zuwa kasar Saudiyya.