-
Burtaniya ta kare ta'addancin Saudiya a Yemen.
Dec 12, 2016 05:19Ministan tsaron Burtaniya ya kare ta'ddancin da magabatan Saudiya ke yi a kasar Yemen
-
Kasashen Amurka Da Birtaniyya Na Leken Asirin Shugabannin Afirka
Dec 09, 2016 06:37Jaridar Le Monde ta kasar Faransa ta buga wani labari da ke cewa tana dauke da wasu takardun shaida da ke nuni da cewa Ma'aikatun Leken Asirin Amurka da na Birtaniya suna gudanar da leken asiri kan shugabanni da manyan 'yan kasuwar 20 na Afirka.
-
Wasu Daga Cikin Musulmin Birtaniya Na Dora Alhakin Harin 11 Ga Satumba A Kan Amurka
Dec 04, 2016 19:06Wani sakamakon jin ra’ayin jama’a da aka gudanar a kasar Birtaniya ya nuna cewa kusan kashi daya bisauku na musulmin kasar na doran alhakin harin 11 ga satumba a kan Amurka.
-
An Samu Karuwar Hare-Haren Masu Kyamar Musulmi Kan Masallatai A Birtaniya
Nov 22, 2016 17:44An samu karuwar hare-haren da masu tsananin kyamar muslunci suke kaddamarwa kan masallatai da cibiyoyin musulmi a kasar Birtaniya a cikin shekarun baya-bayan nan.
-
Mabiya Mazhabar Shi'a Na Gudanar Da Taron Arbaeen A Birnin Bradford Na England
Nov 20, 2016 05:47Mabiya mazhabar shi'a mazauna biranan Birmingham da Landan da kuma Luton a kasar Birtaniya suna gudanar da tarukan arbaeen na Imam Hussain (AS)
-
An gudanar da zanga-zangar gyamar Donald Trump a birnin Landon
Nov 10, 2016 10:48Dariruwan masu adawa da kin jinin wariyar launin fata suka gudanar da zanga-zangar gyamar zababen shugaban kasar Amurka Donald Trump a birnin Landon na kasar Burtaniya
-
An gudanar da zanga-zangar gyamar Donald Trump a birnin Landon
Nov 10, 2016 10:02Dariruwan masu adawa da kin jinin wariyar launi suka gudanar da zanga-zangar gyamar zababen shugaban kasar Amurka Donald Trump a birnin Landon na kasar Burtaniya
-
Kwamitin Masallacin Birnin York A Birtaniya Na Tattara Taimako Ga Kanan Yara Na Kasar Yemen
Nov 04, 2016 17:47Kwamitin masallacin birnin York na kasar Birtania, ya fara gudanar da wani shiri na tattara taimakon madara ta gari ga miliyoyin kananan yara da ke fama da matsalar yunwa a kasar Yemen, sakamakon hare-haren da Saudiyya ke kaddamarwa a kasar.
-
Birtaniyya Ta Musanta Ikirarin Saudiyya Na Kai Hari Garin Makka Daga Kasar Yemen
Oct 31, 2016 05:27Ma'aikatar harkokin wajen Birtaniyya ta bayyana cewar harin da aka kai kasar Saudiyya da makami mai linzami daga Yemen ba Makka aka kai shi face dai filin jirgin saman Jiddah, lamarin da ke karyata zargin da Saudiyyan ta yi na cewa garin Makka aka kai wa harin.
-
An saki kudaden bankin Sadirat na kasar Iran daga Bankunan kasashen Turai.
Oct 25, 2016 05:53Bayan watanin 9 da cimma yarjejjeniya nukiliyar Iran na zaman lafiya, an saki kudaden Bankin Sadirat da aka rike a Bankunan kasashen Turai