Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

ingila

  • Priministan Britania Ta Zargi Kasar Rasha Da Aikata Laifin Yaki A Kasar Syria

    Priministan Britania Ta Zargi Kasar Rasha Da Aikata Laifin Yaki A Kasar Syria

    Oct 20, 2016 15:36

    Theresa Mary May Prministan kasar Britania a ziyarar ta ta farko zuwa taron tarayyar Turai a birnin Brussel tun bayan hawanta kan kujerar Priminista ta zargi kasar Rasha da aikata laifin yaki a kasar Syria.

  • Kasar Rasha: Ingila Ita  Ce Ummul Aba'isin Din Karuwar  'Yan Da'esh A Siriya

    Kasar Rasha: Ingila Ita Ce Ummul Aba'isin Din Karuwar 'Yan Da'esh A Siriya

    Oct 11, 2016 05:27

    Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta yi watsi da zarginta da Birtaniyya take yi na cewa ita ce babban dalilin ci gaba da rikicin Siriya, inda ta ce Birtaniyyan ita ce ummul aba'isin din karuwar 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh a kasar Siriyan.

  • David Camaroon ya yi murabus daga kujerar sa ta Majalisa

    David Camaroon ya yi murabus daga kujerar sa ta Majalisa

    Sep 13, 2016 05:13

    Watani biyu bayan yin murabus daga kujerar firaminista, Tsohon firaministan Burtaniya David Cameron ya sanar da yin murabus daga majalisar dokokin kasar.

  • Daruruwan Yara Yan Gudun Hijira Sun Bace A Kasar Britania

    Daruruwan Yara Yan Gudun Hijira Sun Bace A Kasar Britania

    Sep 04, 2016 11:52

    Wata Jaridar kasar Britania The Independant ta bada labari a shafinta na yanar gizo a yau Lahadi cewa daruruwan yara yan gudun hijira sun bace a kasar Britania.

  • Daruruwan Matafiya Sun Fice Daga Filin Jirgi Na Birnin Manchester Ba Shiri

    Daruruwan Matafiya Sun Fice Daga Filin Jirgi Na Birnin Manchester Ba Shiri

    Aug 19, 2016 05:52

    Rahotanni daga birnin Manchester na kasar Birtaniya sun ce daruruwan mutane sun fice daga filin jirgi na birnin babu shiri, sakamakon shakkun da aka yi kan wani kunshi da aka ajiye a wani wuri a cikin filin jirgin.

  • Musulmi Mata Masu Lullubi Suna Fuskantar Matsaloli A Birtaniya

    Musulmi Mata Masu Lullubi Suna Fuskantar Matsaloli A Birtaniya

    Aug 13, 2016 05:35

    Wani rahoto da kwamitin kare hakkokin mata da daidaito a tsakanin al’umma na majalisar dokokin Birtaniya ya nuna damuwa kan wariyar da ake nuna ma mata musulmi.

  • Musulmin Birtaniya Sun Damu Kan Matsayin Da Aka Baiwa Thereza Na Firayi Minista

    Musulmin Birtaniya Sun Damu Kan Matsayin Da Aka Baiwa Thereza Na Firayi Minista

    Jul 15, 2016 04:53

    Da dama daga cikin muslmin kasar Birtniya sun fara nuna damuwa dangane da matsayin firayi minista da aka baiwa Theresa May saboda ra’ayinta na ‘yan mazan jiya.

  • Biritaniya : Theresa  May, Ta Nada Sabbin Ministoci

    Biritaniya : Theresa May, Ta Nada Sabbin Ministoci

    Jul 14, 2016 11:57

    Sabuwar Firaminsitar Birtaniya Theresa May ta nada Boris Johnson a matsayin ministan harkokin wajen kasar bayan ta kama aiki a jiya Laraba.

  • Musulmin South Hamton Da Ke Ingila Ba Za Su Gudanar Da Sallar Idi Ba

    Musulmin South Hamton Da Ke Ingila Ba Za Su Gudanar Da Sallar Idi Ba

    Jul 03, 2016 17:53

    Musulmin birnin South Hamton na kasar Ingila sun ce ba za su gudanar da sallar idin karamar salla ba, saboda dalilai na tsaron lafiyarsu da kuma rayuwarsu.

  • An karfafa matakan tsaro a filin sauka da tashi na jiragen saman birnin London

    An karfafa matakan tsaro a filin sauka da tashi na jiragen saman birnin London

    Jul 03, 2016 04:58

    Gwamnatin Kasar Burtaniya ta karfafa matsaro a filin sauka da tashin na jiragen saman birnin London saboda barazanar 'yan ta'adda

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS