-
Firaministan kasar Burtaniya ya yaba da yadda zaman kungiyar EU yake gudana a birnin Brussels
Jun 29, 2016 11:18Firaministan kasar Burtaniya dake a matsayin halartar karshe na kasar sa a cikin kungiyar ya yaba da yadda suka fahimce juna da takwarorinsu na Turai
-
Birtaniya: Dubban Mutanen London Sun Kutsa Majalisa.
Jun 29, 2016 08:35Mazauna birnin London masu adawa da ficewa daga Trayyar Turai Sun yi Zanga-zanga.
-
Ministan Kudin Kasar Britania Ya Ce Mai Yuwa A Kara Kudaden Haraji Kan Mutane Bayan Ficewar Britania Daga EU
Jun 28, 2016 16:09Mai yuwa gwamnatin kasar Britania mai zuwa ta kara kudaden haraji ta kuma kara tsuge bakin anjihunta
-
Majami'ar Birnin Landan Ta Shirya Buda Baki
Jun 27, 2016 05:07Daya daga cikin manyan majami'oin mabiya addinin kirista mafi dadewa a birnin landan an kasar Burtaniya ta kirayi taron buda baki.
-
Priministan Kasar Britaniya Zai Sauka Daga Mulki
Jun 24, 2016 08:17Priministan kasar Biritaniya David Cameron ya bada sanarwan cewa zai ajiye aikinsa bayan ficewar kasarsa daga tarayyar Turai.
-
An Fara Gudanar Da Zaben Jin Ra'ayin Mutanen Britania Kan Ci Gaba Da Zama Ko Ficewa Daga Tarayyar Turai
Jun 23, 2016 10:00An fara zaben raba gardama kan ci gaba ko kuma ficewar kasar Britania daga tarayyar Turai a yau Alhamis.
-
A Gobe ne Za a gudanar da zaben raba gardama na zama ko ficewar Burtaniya daga kungiyar Tarayyar Turai
Jun 22, 2016 05:23Shugaban Jami'iyar Front National ta kasar Faransa ya bayyana fatansa na gudanar da irin wannan zabe a dukkanin kasashen dake cikin kungiyar EU
-
A Gobe ne Za a gudanar da zaben raba gardama na zama ko ficewar Burtaniya daga kungiyar Tarayyar Turai
Jun 22, 2016 05:23Shugaban Jami'iyar Front National ta kasar Faransa ya bayyana fatansa na gudanar da irin wannan zabe a dukkanin kasashen dake cikin kungiyar EU
-
Kwanakin Uku kacal suka rage a gudanar da zaben raba gardama A Burtaniya
Jun 20, 2016 05:44Kwanaki uku kafin zaben raba gardama a Britaniya Fira Minista David Cameron ya yi gargadin cewa muddin suka fice daga cikin kungiyar Tarayyar Turai to shakka babu tattalin arzikin kasar zai fuskanci kalu bale
-
Sakataren Tsaron Birtaniya Ya Yi Gargadi Dangane Da ficewar Kasarsa Daga Tarayyar Turai
Jun 15, 2016 05:52Ministan tsaron kasar Birtaniya Michael Fallon ya yi gargadin cewa, ficewar kasarsa daga kungiyar tarayyar turai da kungiyar tsaro ta NATO yana tattare da babban hadari.