-
Sojojin Iraki Sun Kwato Sama Da 90% Na Garin Tal Afar Daga Hannun Da'esh
Aug 27, 2017 04:56Kakakin rundunar hadin gwiwa ta kasar Iraki Birgediya Janar Yahya Rasool ya bayyana cewar dakarun kasar da suke samun daukin dakarun sa kai na Hashd al-Sha'abi sun sami nasarar kwato sama da kashi 90% na birnin Tal Afar daga hannun 'yan ta'addan Da'esh, kuma nan gaba kadan za su kwace dukkanin birnin.
-
Hadi Amiri: Mafi Yawan 'Yan Ta'addan ISIS A Tal Afar 'Yan Kasashen Waje Ne
Aug 21, 2017 19:14Daya daga cikin manyan kwamandojin dakarun sa kai na kasar Iraki Hadi Al-amiri ya bayyana cewa, mafi yawan mayakan 'yan ta'addan Daesh da ke cikin garin tal Afar 'yan kasashen ketare ne.
-
Dakarun Iraki Na Ci gaba da Yakar 'Yan Ta'addan IS
Aug 21, 2017 11:16Sojojin Iraki sun kusanto yankin Tal Afar a ci gaba da farmakin da suka kaddamar domin kwato yankunan karshe dake hannun 'yan ta'addan Da'esh.
-
Sojojin Iraki Suna Ci Gaba Da Murkushe 'Yan Kungiyar Da'ish A Arewacin Kasar
Aug 21, 2017 06:40Rundunar sojin Iraki ta sanar da cewa: Sojojin kasar sun fara murkushe mayakan kungiyar ta'addanci ta Da'ish da suke gefen garin Tala'afar da ke lardin Nainawa a shiyar arewacin kasar ta Iraki.
-
Kasar Iran Ba Ta Goyon Bayan Zaben Raba Gardama A Yankin Kurdawa Na Kasar Iraki
Aug 18, 2017 18:55Babban kwamandan sojojin kasar Iran Manjo Janar Mohammad Bakiri ya bayyana cewa gwamnatin kasar Iran ba ta goyon shirin Kurdawan kasar Iraki na gudanar da zaben raba gardama don warewar yankin daga kasar iraqi.
-
Ziyarar Ministan Harkokin Wajen Aljeriya Zuwa Iraki Da Nufin Karfafa Alakar Kasashen Biyu
Aug 10, 2017 06:26Ministan harkokin wajen kasar Aljeriya Abdul-Qadir Messahel ya kai ziyarar aiki zuwa birnin Bagadaza fadar mulkin kasar Iraki, inda ya gana da jami'an kasar da nufin karfafa alakar da ke tsakanin kasashen biyu.
-
Firayi Ministan Iraki Ya Yi Watsi Da Batun Ruguza Dakarun Sa Kai Na Kasar
Aug 05, 2017 10:23Firayi ministan kasar Iraki Haider al-Abadi ya bayyana rashin amincewarsa da kiran da wasu suke yi na a ruguza dakarun sa kai na kasar da aka fi sani da Hashd al-Sha’abi.
-
Ci Gaba Da Kai Hare-Haren Ta'addanci A Arewacin Iraki
Jul 26, 2017 06:24Wata Mota Shake da bama-bamai ta tarwatse a gabashin Takrit cibiyar jihar salahaddin dake arewacin kasar Iraki, lamarin da yayi sanadiyar mutuwa da kuma jikkatar mutane da dama.
-
Iran Da Iraki Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Aiki Tare A Bangaren Tsaro Da Aikin Soji
Jul 23, 2017 17:29Kasashen Iran da Iraki sun sanya hannu kan wata yarjejeniyar fahimtar juna da aiki tare a bangarorin tsaro da aikin soji a kokarin da ake yi na karfafa yanayin tsaron kasashen biyu da kuma yankin Gabas ta tsakiya
-
Iraki: 'Yan Ta'addan ISIS 25,000 Ne Suka Halaka A Mosul Kafin Tsarkake Birnin
Jul 16, 2017 12:52Babban kwamandan farmakin 'yanto lardin Nainawa Laftanar Janar Abdulamir Yarallah ya bayyana cewa, 'yan ta'addan Daesh dubu 25 ne suka halaka a gumurzun da aka yi na kwato birnin Mosul.