-
Iraki: An Halaka Jasim Abu Hafsa Daga Cikin Manyan Kwamandojin ISIS
Jul 11, 2017 19:20Rundunar sojin kasar Iraki ta sanar da halaka daya daga cikin manyan kwamandojin kungiyar ISIS Jasim Abu Hafsa Al-Saudi dan kasar Saudiyya.
-
Iraki : Ana Ci Gaba Da Jinjinawa Dakarun Da Suka Kwato Mosul
Jul 10, 2017 06:17Duniya na ci gaba da jinjinawa sojojin Iraki da dukkan dakarun da suka taimaka wajen kwato birnin Mosul daga hannun 'yan ta'addan Da'esh.
-
Iraki: 'Yan Ta'adda Sun Halaka A Cikin Koramar Dajlah Yayin Tserewa Daga Mosil
Jul 09, 2017 05:43Rahotanni daga Iraki sun tabbatar da cewa 'yan ta'addan wahabiyyah takfiriyya da dama ne suka fada a cikin ruwan koramar Dajla da ke gefen birnin Mosil a lokacin da suke neman tserewa bayan da dakarun Iraki suka yi musu kofar raggo.
-
Iraki: An Halaka Shugaban Kungiyar ISIS Na Birnin Mosul
Jul 08, 2017 06:53Jami'an sojan kasar Iraki sun sanar da hallaka kwamanadan kungiyar Da'esh, na birnin Mosel wanda ake kira da "Abu Zayd" a jiya juma'a.
-
Iraki : An Yi Murnar Murkushe IS A Mosul
Jul 03, 2017 06:18Sojoji da mazauna tsohon birnin Mosul na Iraki sun yi murnar muskushe kungiyar ‘yan ta’adda ta IS ko kuma Da’esh.
-
Kungiyar ISIS Ta Kona Mutane 12 Lokaci Guda A Iraki
Jul 02, 2017 06:31A cikin wani sabon ta'addanci da kungiyar ISIS ta aiwatar a kasar Iraki, ta kona fararen 12 a garin Hawija dake kudu maso yammacin jihar Karkuk.
-
Iraki : IS Ta Yi Garkuwa Da Mutane 900 A Hawija
Jul 01, 2017 10:03Majiyoyi wanda ba na gwamnati ba daga Iraki na cewa kungiyar 'yan ta'adda ta IS ta yi garkuwa da mutane kimanin 900 a lardin Hawija dake kudu maso yammacin yankin Kirkik.
-
Iraki : Ana Daf Da Kawo Karshen IS A Mosul
Jun 30, 2017 09:57Wani babban kwamanda a rundinar sojin Iraki ya ce nan da 'yan kwanaki, kasar za ta sanar da kwace daukacin ikon tsohon birnin Mosul daga hannun kungiyar 'yan ta'adda ta IS ko (Da'esh).
-
Lebanon Ta Mikawa Iraki Jami'in Kungiyar "Da'esh' Mai Hada Makamai Masu Guba.
Jun 30, 2017 06:37Babban mai shigar da kara na kasar Lebanon Samir Hammud ya fada a jiya asabar cewa: An Mika Ziyad Ahmad al-Daula'i ga gwamnatin Iraki.
-
Sojojin Iraki Sun Kwace Ikon Masallacin Al'Nuri Dake Mosul
Jun 29, 2017 10:03Rundinar sojin Iraki ta sanar da kwace daukacin ikon masallacin Al'Nuri dake tsohon garin Mosul daga hannun 'yan ta'adda na IS.