-
Iraki : IS Ta Wargaza Masallacin Al-Nouri Da Hasumiyar Mosul
Jun 22, 2017 06:27Rindinar sojin Iraki ta ce kungiyar 'yan ta'adda ta IS ta wargaza masallacin Al-Nouri da kuma hasumiyar Mosul mai dadadden tarihi.
-
Iraki: "Yan ta'addar Da'esh Masu Yawa Sun Halaka A rewacin Kasar
Jun 21, 2017 11:57A wani hari da jami'an tsaron kasar ta Iraki su ka kai a yankin Salahuddin, sun halaka 'yan kungiyar Da'esh 12.
-
Shugaba Rauhani Ya Gana Da Fira Ministan Iraki A Tehran
Jun 21, 2017 05:47Shugaban kasar Iran Sheikh Hassan Rauhani ya gana da Fira ministan kasar Iraki Haidar Abadi a birnin Tehran, a ziyarar aiki da Fira ministan na Iraki ke gudanarwa a kasar Iran.
-
Jagora:Iran Na Adawa Da Duk Wani Zaben Jin Ra'ayi Na Ballewar Wani Bangare Na Kasar Iraki
Jun 20, 2017 18:06A yayin da yake jinjinawa hakin kan da aka samu tsakanin 'yan siyasa da maliman addinin kasar Iraki wajen yaki da Kungiyar ISIS, Jagoran juyin juya halin musulunci Ayatullah Sayyid Aliyul Khamenei, ya yaba da rawan da Dakarun Al'umma suka taka a yaki da Kungiyar IS
-
An Kame Irakawa Bakin Haure 199 A Kasar Amurka
Jun 15, 2017 11:09An Kame Irakawa 199 dake zaune a kasar Amurka ba kan ka'ida ba
-
Dakarun Iraki Sun Kwato Yankin "Al-Zanjili" Daga Hannun 'Yan Ta'addan Da'esh
Jun 10, 2017 17:10Rundunar sojin kasar Iraki ta ba da sanarwar cewa dakarun kasar sun sami nasarar kwato yankin Al-Zanjili da ke yammacin garin Mosul daga hannun 'yan ta'addan Da'esh (ISIS) lamarin da ke nuni da cewa sauran 'yan wasu yankuna ne kawai suka rage a hannun 'yan ta'adda.
-
JMI Ta Yi Allah Wadai Da Hare Haren Ta'addanci A Garuruwan Babil Da Karbala Na Kasar Iraqi
Jun 09, 2017 17:12Gwamnatin Kasar Iran ta yi Allah wadai da hare haren ta'addancin da aka kai a garuruwan Karbala da kuma Babil na kasar Iraqi a safiyar yau Jumma'a wanda ya tafi da rayukan mutane akal 30 wadanda basu san hawa ko sauka ba.
-
Tagwayen Hare-hare Sun Kashe Mutane Akalla 30 A Iraki
May 31, 2017 05:52Wasu tagwayen hare haren kunar bakin wake a Iraki ya yi sanadin mutuwar mutane akalla 30 tare da raunana wasu dariruwa a birnin Bagadaza.
-
Irakawa Akalla 11 Ne Suka Yi Shahada A Wani Ta'addanci Da Aka Kai Kasar Iraki
May 30, 2017 06:55Harin ta'addanci ta hanyar tarwatsa wata mota da aka makare da bama-bamai a yankin Karadah da ke birnin Bagadaza fadar mulkin kasar Iraki yayi sanadiyar shahadar mutane akalla 11 tare da jikkatan wasu fiye da 50 na daban.
-
A Yayin Da Ake Shirye Shiryen Yanto Jihar Nainuwa, Firaministan Iraki Ya Kai Ziyara Birnin Mausil
May 29, 2017 18:16A yayin da Dakarun sa kai na Hashadu-Sha'abi suka isa kan iyakar kasar Iraki da Siriya dake yammacin jihar Nainuwa na arewacin kasar, Firaminstan kasar Haidar Abadi ya shiga birnin Mausil babban birnin Jihar Nainuwa a marecen wannan Litinin.