Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iraki

  • Ibrahim Ja’afari: Iraki Ba Za Ta Shiga Sahun Masu Kiyayya Da Kasar Iran Ba

    Ibrahim Ja’afari: Iraki Ba Za Ta Shiga Sahun Masu Kiyayya Da Kasar Iran Ba

    May 29, 2017 05:45

    Ministan harkokin wajen kasar Iraki, Dakta Ibrahim Ja’afari yayi watsi da kokarin kasashen Saudiyya da Amurka na hada wata hadaka ta kasashe don nuna kiyayya ga kasar Iran, yana mai cewa kasar Iraki ba za ta taba shiga cikin sahun masu adawa da kasar Iran ba.

  • Iran: Za A Fara Neman Ganin Jaririn Wata Ramadan Da Yammacin Yau Juma'a

    Iran: Za A Fara Neman Ganin Jaririn Wata Ramadan Da Yammacin Yau Juma'a

    May 26, 2017 06:41

    Shugaban cibiyar neman jaririn watan a gundumar Yazd ya sanar da tura kungiyoyin kwararru hudu zuwa sassan daban-daban na gundumar domin ganin jaririn watan.

  • Kungiyar Da'ish Tana Ci Gaba Da Aiwatar Da Ayyukan Ta'addancinta A Garin Mosel Na Iraki

    Kungiyar Da'ish Tana Ci Gaba Da Aiwatar Da Ayyukan Ta'addancinta A Garin Mosel Na Iraki

    May 24, 2017 18:49

    Kungiyar ta'addanci ta Da'ish ta aiwatar da kisan gilla kan wasu fararen hula da ta kama suna kokarin tserewa daga yankin Assirajkhanah da ke yammacin garin Mosel domin tsira da rayuwarsu.

  • Sojojin Iraki Sun Kwato Kimanin Kashi 90% Na Garin Mosul Daga Hannun ISIS

    Sojojin Iraki Sun Kwato Kimanin Kashi 90% Na Garin Mosul Daga Hannun ISIS

    May 17, 2017 05:52

    Dakarun kasar Iraki da suke samun daukin dakarun sa kai na kasar sun sami nasarar kwato kimanin kashi 90% na yammacin garin Mosul a kokarin da suke ci gaba da yi na fatattakan 'yan ta'addan kungiyar Da'esh (ISIS) daga garin na Mosul wanda shi ne gari na biyu mafi girma a kasar.

  • A Jiya Da Dare Ne Aka Raya Daren Nishfu Shaaban A Iran Da Iraqi

    A Jiya Da Dare Ne Aka Raya Daren Nishfu Shaaban A Iran Da Iraqi

    May 12, 2017 04:54

    Dubban dubatan masu ziyara daga ciki da kuma wajen kasar Iraqi ne suka isa haramin Imam Husain (a) dake karbala na kasar Iraqi don daya daren haihuwar Imam Mahammad bin Hassan Al-askari (a) wato Imam Mahdi (a)

  • Wata Mota Shake Da Bama-Bamai Ta Tarwatse A Kudancin Birnin Bagdaza

    Wata Mota Shake Da Bama-Bamai Ta Tarwatse A Kudancin Birnin Bagdaza

    May 11, 2017 19:16

    Akalla Mutane 4 Suka rasa rayukansu sanadiyar tarwatsewar wata mota shake da bama-bamai a kudancin birnin Bagdaza na kasar Iraki.

  • Iraki: Sojojin Gwamnati Na Kara Samun Nasara Akan 'Yan Da'esh A Birnin Mosel.

    Iraki: Sojojin Gwamnati Na Kara Samun Nasara Akan 'Yan Da'esh A Birnin Mosel.

    May 05, 2017 06:31

    A jiya alhamis sojojin Iraki sun kasar samun nasarar kwace wani unguwanni biyu a cikin birnin Mosel.

  • An 'Yanto Kashi 83% Na Garin Mosil

    An 'Yanto Kashi 83% Na Garin Mosil

    Apr 27, 2017 18:03

    Kakakin Ma'aikatar cikin gidan kasar Iraki ya ce bayan 'yanto bangaren gabashin Mosil kashi 83% na Mosil an tsarkake shi daga hanun 'yan ta'addar ISIS

  • Matakin Amurka Na Tsoma Baki A Harkokin Kasashen Iraki Da Siriya

    Matakin Amurka Na Tsoma Baki A Harkokin Kasashen Iraki Da Siriya

    Apr 27, 2017 05:47

    Shugaban kasar Amurka ya bai wa sakataren tsaron kasar damar tantance yawan sojojin Amurka da za a tura kasashen Iraki da Siriya da sunan yaki da ta'addanci.

  • Farmaki Mai Taken

    Farmaki Mai Taken "Muhammad Rasulullah" A Kan 'Yan Ta'addan ISIS A Mausul

    Apr 26, 2017 05:49

    Dakarun sa kai na kasar Iraki sun fara kaddamar da wani farmaki mai taken Muhammad Rasulullah a Mausul.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS