-
Dakarun Sa Kai Na Kasar Iraki Sun Ja Kunnen Shugaba Erdogan Na Kasar Turkiyya
Apr 24, 2017 17:13Dakarun sa kai na kasar Iraki da aka fi sani da "Hashd al-Sha’abi " sun ja kunnen shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan da ya guji tsoma baki cikin harkokin cikin gidan kasar Irakin.
-
Kungiyar Ta'addanci Ta Da'ish Ta Fille Kawunan Irakawa 17 A Garin Karkuk Na Kasar Iraki
Apr 17, 2017 05:50Kungiyar ta'addanci ta Da'ish tana ci gaba da aiwatar da ayyukan wuce gona da iri kan al'ummar Iraki, inda a jiya Lahadi ta fille kawunan fararen hula 17 a garin Karkuk da ke arewacin kasar Iraki.
-
Iraki: Bama-bamai biyu Sun Fashe A birnin Bagdaza.
Apr 06, 2017 18:56Jami'an 'yan sandan sun sanar da cewa a kalla mutane 9 ne su ka mutu da jikkata sanadiyyar fashewar wasu bama-bamai biyu a yammaci da kudancin Bagadaza.
-
Sojojin Iraki Sun Halaka 'Yan Ta'addan ISIS Fiye Da 200 A Yammacin Mausul
Apr 02, 2017 17:51Sojojin kasar Iraki na ci gaba da nausawa zuwa bangaren yamacin birnin Mausul, yankin da a halin yanzu shi kadai ne ya rage a karkashin ikon 'yan ta'addan ISIS a cikin birnin.
-
Sojojin Iraki Sun Kashe Jagoran Da'esh Na Biyu
Apr 02, 2017 10:16Rundinar sojin Iraki ta sanar da kashe jagora na biyu na kungiyar IS (Da'esh) wato Ayad Hamid al-Jumaili, yayin wani farmaki da sojojin kasar suka kai kwanan baya a yankunan yammacin kasar.
-
Sojojin Iraki Sun Ce Sun Kashe Mutum Na Biyu A Kungiyar ISIS Na Kasar
Apr 02, 2017 04:54Kakakin hukumar leken asiri ta kasar Iraki ya bayyanar cewa sojojin kasar sun sami nasarar hallaka Ayad al-Jumaili, wanda ake dauka a matsayin mataimakin shugaban kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) a kasar Iraki karkashin jagorancin Abu Bakr al-Baghdadi, a wani hari ta sama da suka kai mabuyarsa.
-
Babban magatakardar Majalisar Dinkin Duniya Ya Isa Kasar Iraki.
Mar 30, 2017 11:10Da safiyar yau alhamis babban sakataren majalisar dinkin duniya antonio guterres isa kasar Iraki.
-
MDD Da Amnesty Sun Damu Kan Halin Da Fararen Hula Ke Ciki A Mosul
Mar 28, 2017 16:46MDD da kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty International sun damu matuka kan halin da fararen hula ke ciki a yankin Mosul na kasar Iraki.
-
Iraki: 'Yan ta'adda Sun Yi Wa Mutane Fiye Da 100 Kisan Kiyashi A Mosel.
Mar 27, 2017 12:11Majiyar tsaron Iraki ta ce; yan 'ta'addar kungiyar Da'esh sun kashe mutane 191 da su ke kokarin ficewa daga wani yanki na birnin Mosel.
-
Wasu Bama-Bamai Sun Tashi A Birnin Bagadaza Na Kasar Iraki
Mar 22, 2017 18:19Wasu bama-bamai sun tashi a yankin arewa da kuma yammacin birnin Bagadaza fadar mulkin kasar Iraki a yau Laraba.