-
Firayi Ministan Iraki Ya Bukaci Erdogan Da Ya Girmama Hurumin Kasarsa
Dec 31, 2016 05:50Firayi ministan kasar Iraki Haider al-Abadi ya kirayi shugaban kasar Turkiyya Rajab Tayyib Erdogan da ya girmama hurumin kasar Irakin da kuma kokari wajen kyautata alaka ta makwabtaka da 'yan'uwantaka tsakanin kasashen biyun.
-
Dakarun Iraki Sun Kaddamar Da Kashi Na Biyu Na Hare-Haren Kwato Garin Mosul
Dec 29, 2016 11:51Rahotanni daga kasar Iraki sun bayyana cewar dakarun kasar sun kaddamar da mataki na biyu na hare-haren da suke kai wa garin Mosul da nufin kwato garin daga hannun 'yan ta'addan kungiyar Da'esh (ISIS) da suke rike da shi tsaron shekaru.
-
Yan Ta'adda A Kasar Iraqi Sun Kashe Mutane 12,000 A Cikin Shekara Mai Karewa
Dec 26, 2016 14:46Majalisar dinkin duniya ta bayyana cewa mutanen kasar Iraqi kimani dubu 12 ne suka rasa rayukansu a hannun yan ta'adda a cikin shekara ta 2016 mai karewa.
-
Iraki: An Kashe 'Yan Kungiyar Da'esh 70 A Garin Mosel Na Kasar Iraki
Dec 23, 2016 05:49Ma'aikatar tsaron kasar Iraki ta sanar da kashe yan kungiyar Da'esh 70 a harin da jiragen yaki su ka kai a birnin Mosel.
-
Turkiya: Sojojin Turkiya Sun yi alkawalin Ficewa Daga Kasar Iraki
Dec 23, 2016 05:49Jakadan Turkiya A Iraki ya ce sojojin kasarsa za su fice daga cikin kasar Iraki
-
kimanin mayakan ISIS 70 ne suka hallaka sanadiyar harin da jiragen yakin Iraki suka kai a garin Mausil.
Dec 22, 2016 18:17Ma'aikatar tsaron Iraki ta sanar da hallaka Akalla 'yan ta'addar ISIS 70 a wani hari ta sama da jiragen yakin kasar suka kai a garin Mausil dake arewacin kasar.
-
Turkiya tayi alkawarin fitar da Sojojin ta daga cikin kasar Iraki
Dec 22, 2016 18:15jakadar kasar Turkiya a birnin Bagdaza na kasar Iraki ya yi alkawrin fitar da Sojojin su daga cikin kasar
-
An yanke duk wata hanya sadarwa na 'yan ta'addar IS tsakanin Iraki da Siriya
Dec 14, 2016 18:16Babban saktaren kungiyar Badar na kasar Iraki ya sanar da yanke duk wata hanyar sadarwa tsakanin 'yan t'addar IS na cikin kasar da Siriya
-
Jagora: Amurka Ba Da Gaske Take Yi Wajen Kawar Da 'Yan ISIS Ba
Dec 11, 2016 11:18Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar Amurka ba da gaske take yi ba a ikirarin da take yi na kawo karshen ta'addancin kungiyoyi masu kafirta musulmi, face dai kokari ma take yi wajen kiyaye wasu kungiyoyin 'yan ta'adda a yankin nan don cimma manufofinsu.
-
An kashe 'Yan Ta'adda Da Dama A Birnin Mosel Na Kasar Iraki.
Dec 08, 2016 12:23Jiragen yakin Iraki na ci gaba da kai hare-hare akan 'yan ta'addar birnin Mosel