-
Kungiyar Ta'addanci Ta Da'ish Tana Ci Gaba Da Aiwatar Kashe-Kashen Gilla A Kasar Iraki
Nov 30, 2016 17:06Mayakan kungiyar ta'addanci ta Da'ish sun tarwatsa wata mota da suka cikata da bama-bamai a kan babbar hanyar shigewar jama'a a garin Mosel lamarin da ya janyo hasarar rayukan fararen hula fiye da ashirin.
-
An kai harin Ta'addanci a birnin Bagdaza na kasar Iraki
Nov 29, 2016 05:36Akalla Mutane biyu ne suka rasa rayukan su sanadiyar wani harin ta'addanci a birnin Bagdaza na kasar Iraki
-
An Kafa Dokar Hana Jama'a Kai komo A Cikin Birnin Samirra Na Iraki Saboda Barazanar Tsaro
Nov 28, 2016 17:34Jami'an tsaron kasar Iraki sun sanar da hana jama'a kai komo a cikin garin Samirra saboda dalilai na tsaro, da kuma kare rayukan jama'a daga hare-haren 'yan ta'adda.
-
Sojojin Sun Shirya Tsaf Don Kai Hare-Hare Kwato Garin Tal'afar Mai Muhimmanci
Nov 25, 2016 17:35Rundunar sojin Iraki sun sanar da cewa sun gama duk shirin da ya kamata wajen amfani da wasu dakaru na musamman na kasar wajen kai hari kan garin Tal'Afar, da ke yammacin garin Mosul, wanda ake daukarsa a matsayin daya daga cikin tungar 'yan ta'addan Da'esh a kokari da ake yi na fatattakan 'yan ta'addan daga yankin.
-
Sojojin Iraki Da Dakarun Sa-Kai Suna Ci Gaba Da Samun Nasarar 'Yantar Da Yankunan Garin Mosel
Nov 24, 2016 12:17Sojojin gwamnatin Iraki da dakarun sa-kai suna ci gaba da murkushe 'yan ta'addan kungiyar Da'ish a kokarin da suke yi na 'yantar da garin Mosel daga mamayarsu.
-
Kotun ICC Tace Akwai Yiyuwar Ta Hukunta 'Yan Ta'addan Kungiyar Da'esh
Nov 23, 2016 05:29Babbar mai shigar da kara a kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffukan yaki ICC, Fatou Bensouda ta bayyana cewar kotun tana shirye-shiryen hukunta 'yan ta'addan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh da aka kama.
-
Mahukuntan Iraki Sun Bayyana Cewa: Ana Ci Gaba Da Juyayin Arba'in Na Imam Husaini {a.s} Lafiya
Nov 21, 2016 11:46Mahukuntan Iraki sun bayyana cewa: An gudanar da taron juyayin ranar Arba'in ta Imam Husaini {a.s} cikin kwanciyar hankali duk da taron miliyoyin jama'a da suka halacci juya yin daga ciki da wajen kasar Iraki.
-
Dakarun Iraki Sun Kwace Kudancin Mosul, Sannan Sun Kashe 'Yan Ta'adda 950
Nov 19, 2016 11:19Shugaban 'yan sandan kasar Iraki Janar Shaker Jodat ya sanar da cewa dakarun kasar Irakin sun sami nasarar kwace dukkanin yankunan kudancin garin Mosul daga hannun 'yan ta'addan Da'esh, inda suka kashe sama da 'yan ta'addan kungiyar su 950.
-
'Yan Kasashen Ketare Kimanin Miliyan 1.5 Ne Suka Isa Iraki Domin Ziyarar Arba'in Na Imam Hussain (AS)
Nov 16, 2016 19:01Hukumomi a Iraki sun ce ya zuwa yanzu 'yan kasashen waje kimanin miliyan daya da rabi ne suka shiga cikin Iraki domin ziyarar arba'in na Imam Hussain (AS) a Karbala.
-
Harin Ta'addanci A Kusa Da Karbala
Nov 14, 2016 11:59Mutane 6 Ne Su ka yi Shahada A wani Harin Ta'addanci A Kusa da Karbala.