-
Wasu Motoci Da Aka Makare Da Bama-Bamai Sun Tarwatse A Wasu Yankunan Kasar Iraki
Oct 06, 2018 12:40Harin ta'addanci ta hanyar tada motoci da aka makare da bama-bamai a lardunan kasar Iraki biyu sun lashe rayukan mutane tare da jikkata wasu masu yawa.
-
Iraki Ta Kore Zargin Da Amurka Ta Yi Wa Iran Na Kai Hare-hare A Bagadaza Da Basra
Oct 04, 2018 08:06Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iraki ya ce; Babu gaskiya a cikin zargin da Amurka ta yi na cewa Iran ce ta kai hari akan karamin ofishin jakadancinta da ke Basara
-
Sabon Shugaban Iraki Ya Umarci Adel Abdulmahdi Da Ya Kafa Sabuwar Gwamnati
Oct 03, 2018 17:54Barham Saleh sabon shugaban kasar Iraki, ya umarci Adel Abdulahdi da ya kafa sabuwar gwamnati a kasar ta Iraki.
-
Kasashen Iran, Rasha, Iraki Da Siriya Za Su Dinga Musayen Bayanan Sirri Tsakaninsu Kan Daesh
Oct 02, 2018 05:56Kasashen Iran, Rasha, Iraki da Siriya sun sake bayyana aniyarsu ta yin musayen bayanan sirri a tsakaninsu dagane da kungiyar ta'addancin nan ta Daesh a kokarin da suke yi na fada da ta'addanci.
-
An Yanke Wa Mukadashin Jagoran (IS) Hukuncin Kisa
Sep 19, 2018 16:13Wata kotun hukunta manya laifuka a Iraki, ta yanke wa wani mukadashin jagoran kungiyar 'yan ta'adda ta IS hukuncin kisa.
-
Yan Siyasa A Kasar Iraqi Sun Bayyana Cewa Zasu Kafa Gwamnati Nan Kusa.
Sep 03, 2018 06:36Jam'iyyun siyasa a kasar Iraqi sun bada sanarwan samar da kawance daban daban don kafa sabuwar gwamnati nan kusa
-
Sojojin Gwamnatin Iraki Sun Kashe 'Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish 13 A Shiyar Arewacin Kasar
Aug 27, 2018 12:24Majiyar tsaron Iraki ta sanar da cewa: Sojojin Gwamnatin Kasar sun kashe 'yan kungiyar ta'addanci ta Da'ish 13 a kudancin garin Mosel da ke arewacin kasar.
-
An Fara Gudanar Da Rawar Daji Ta Hadin Guiwa Tsakanin Jami'an 'Yansandan Kasashen Iran Da Iraqi
Aug 12, 2018 11:58Babban komandan yansandan kasar Iran (NAJA) ya bada sanarwan fara gudanar da rawar daji tsakanin 'yansandan kasashen Iraqi da Iran a kan iyakokin kasashen biyu a dai dai lokacin da ake gudanar da taron shekara shekara na yansandan kasashen biyu a birnin Tehran.
-
Iraki : An Soke Dokar Biyan Tsaffin 'Yan Majalisa Kudaden Fansho
Aug 01, 2018 05:30Kotun kolin Iraki, ta soke dokar nan da 'yan majalisar dokokin kasar suka amince da ita, ta biyan tsaffin 'yan majalisar kudaden ritaya ko fansho.
-
Ci Gaba Da Zanga-zanga A Fadin Kasar Iraki
Jul 28, 2018 08:31A jiya juma'a da marece al'ummar Iraki sun gudanar da Zanga-zanga a fadin kasar domin nuna kin amincewa da cin hanci da rashawa