Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Shugaban Rasha Ya Iso Birnin Tehran

    Shugaban Rasha Ya Iso Birnin Tehran

    Sep 07, 2018 12:13

    Shugaban kasar Rasha Viladimin Putin ya iso birnin tehran domin halartar taro kan birnin Idlib na kasar Siriya

  • Kasar Iran Ta Jaddada Batun Yaki Da Masu Kirkiro Kungiyoyin 'Yan Ta'adda

    Kasar Iran Ta Jaddada Batun Yaki Da Masu Kirkiro Kungiyoyin 'Yan Ta'adda

    Sep 05, 2018 19:07

    Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran a bangaren dokoki da harkokin kasa da kasa ya jaddada daukan matakan da suka dace wajen kawo karshen akidar wuce gona da iri da ke haifar da ayyukan ta'addanci a duniya.

  • Aya. Khamina'i: Babu Alamun Yaki Amma Dole Ne Sojojin Kasa Su Kara Karfinsu.

    Aya. Khamina'i: Babu Alamun Yaki Amma Dole Ne Sojojin Kasa Su Kara Karfinsu.

    Sep 03, 2018 06:30

    Jagoran juyin juya halin Musulunci a nan Iran Aya. Sayyid Aliyul Khaminae ya ce babu alamun za'a yi yaki tsakanin Iran da makiyanta a nan kusa, amma dole sojojin kasar su kasance cikin yanayin ko da kwana, sannan sun karfafa kansu don fuskantar makiya a ko yauce.

  • Amurka Ta Sha Alwashin Tabbatar Da Kai Kawon Jiragen Ruwa A Tekun Farisa Duk Tare Da Barazanar Iran

    Amurka Ta Sha Alwashin Tabbatar Da Kai Kawon Jiragen Ruwa A Tekun Farisa Duk Tare Da Barazanar Iran

    Sep 02, 2018 06:43

    Gwamnatin Amurka ta bada sanarwan cewa zata tabbatar da kai kawon jiragen kasuwanci a tekun farisa a duk lokacinda kasar Iran ta yi kokarin hana hakan.

  • IAEA: Iran Tana Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya

    IAEA: Iran Tana Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya

    Aug 31, 2018 18:54

    A karo na goma 12 Hukumar makamashin Nukiliya ta Duniya ta fitar da rahoto da yake tabbatar da cewa Iran tana aiki da yarjejeniyar

  • Iran: Hukumar IAEA Ta Jaddada Cewa Kasar Iran Tana Ci Gaba Da Mutunta Yarjejeniyar Nukiliya

    Iran: Hukumar IAEA Ta Jaddada Cewa Kasar Iran Tana Ci Gaba Da Mutunta Yarjejeniyar Nukiliya

    Aug 30, 2018 19:29

    Jakadan kasar Iran a Hukumar Kula da Makamashin Nukiliya ta Duniya ya ce: Hukumar Kula da Makamashin Nukiliya ta Duniya "IAEA" a karo na goma sha biyu tana tabbatar da cewa: Iran tana ci gaba da mutunta yarjejeniyar nukiliya da aka cimma da ita.

  • Kasar Algeria Tana Goyon Bayan Iran A Rigimar Da Take Da Amurka

    Kasar Algeria Tana Goyon Bayan Iran A Rigimar Da Take Da Amurka

    Aug 30, 2018 06:25

    Lawize Hanun sakataren jam'iyyar ma'aikata a kasar Algeria ya bayyana cewa gwamnatin kasarsa tana goyon bayann Iran a rigimar da take da kasar ta Amirka.

  • Ayatullahi Khamene'i: Iran Ba Zata Tattauna Da Gwamnatin Amurka Mai Ci Ba

    Ayatullahi Khamene'i: Iran Ba Zata Tattauna Da Gwamnatin Amurka Mai Ci Ba

    Aug 30, 2018 06:22

    Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Aya. Sayyid Aliyul Khaminae ya bayyana cewa har yanzun idan kasar Iran ta ga ba zata cimma bukatunta a yerjejeniyar Nukliyar da ta cimma da kasashen yamma ba to zata fice.

  • Ministan Tsaron Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Ya Kai Ziyarar Aiki Zuwa Kasar Siriya

    Ministan Tsaron Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Ya Kai Ziyarar Aiki Zuwa Kasar Siriya

    Aug 26, 2018 19:06

    Ministan tsaron kasar Iran ya kai ziyarar aiki zuwa kasar Siriya tare da taya shugaba Bashar Asad murnar samun gagarumar nasara a kan kungiyoyin 'yan ta'addan kasa da kasa da aka jibge a cikin kasarsa.

  • Girgizan Kasa Mai Karfin Ma'aunin Richter 5.9 Ta Aukawa Lardin Kirmansha A Safiyar Yau Lahadi A Nan Iran.

    Girgizan Kasa Mai Karfin Ma'aunin Richter 5.9 Ta Aukawa Lardin Kirmansha A Safiyar Yau Lahadi A Nan Iran.

    Aug 26, 2018 11:49

    Shugaban kasar Iran Hujjatul Islam Dr Hassan ruhani ya bada umurnin kai agajin gaggawa ga wadanda girizan kasa ta aukawa a daren jiya a lardin Kemonsh wanda yake kan iyakar kasar da kasar Iraqi.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS