-
Saudiyya Ta Gabatar Da Koke Kan Kasar Iran A Gaban Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya
Mar 27, 2018 11:54Mahukuntan Saudiyya sun gabatar da koke a gaban kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
Jagora: Iran Ta Karya Kashin Bayan Gungun 'Yan Ta'adda A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Mar 22, 2018 03:56Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta taka gagarumar rawa wajen karya kashin bayan kungiyoyin 'yan ta'addan kasa da kasa tare da rusa makirce-makircen Amurka a yankin gabas ta tsakiya.
-
Ruhani Ya Bayyana Cewa: Hadin Kan Al'ummar Iran Ya Bada Mamaki Ga Makiyar Kasar
Mar 20, 2018 19:15Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Hadin kan al'ummar Iran a fagen fuskantar makiya ya bada mamaki tare da kara daukaka matsayinsu har a idon makiya.
-
Zarif Ya Bayyana Kokarin Amurka Na Hana Iran Mallakar Makaman Kariya A matsayin Munafunci
Mar 20, 2018 05:49Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif yayi kakkausar suka ga kokarin da Amurka take yi na hana Iran mallakar makaman kare kanta a daidai lokacin da take ci gaba da tura makamai zuwa yankin Gabas ta tsakiya yana mai cewa hakan babban munafunci ne.
-
Rouhani: Rashin Tsaro A Gabas Ta Tsakiya Zai Cutar Da Dukkanin Kasashen Yankin Ne
Mar 18, 2018 16:13Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana cewar ci gaba da yaduwar rashin tsaro da zaman lafiya a yankin Gabas ta tsakiya wani lamari ne da zai cutar da dukkanin kasashen yankin.
-
Jami'an Tsaron Iran Sun Kame Gungun 'Yan Ta'adda A Shiyar Kudu Maso Yammacin Kasar
Mar 18, 2018 06:28Rundunar tsaron Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta kame wani gungun 'yan ta'adda a lardin Khuzestan da ke shiyar kudu maso yammacin kasar.
-
Qassemi Ya Bayyna Yarima Mai Jiran Gadon Saudiyya A Matsayin Maras Masaniya
Mar 16, 2018 11:10Kakakin Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qassemi ya bayyana Yarima mai jiran gado na Saudiyya Muhammad bn Salman a matsayin wani mutum maras masaniya wanda bai san inda duniya ta dosa ba, wanda babu bukatar a bata lokaci wajen mayar masa da martani.
-
Iran Ta Yi Kira Da A Hana Kara Cutar Da Musulmin Rohingya
Mar 16, 2018 06:19Wasu 'yan Majalisar shawarar musulunci ta Iran biyu da suke ziyartar kasar Thailand sun yi kira da a hana afkuwar wani bala'in akan al'ummar musulmin Rahingya na kasar Myanmar
-
PEW: Musulunci Zai Zama Addini Mafi Girma A Duniya A Shekarar 2070
Mar 15, 2018 05:37Wata cibiyar bincike da hasashe a kasar Amurka ta bayyana cewa addinin muslunci zai zama addini mafi girma a duniya daga zuwa 2070.
-
Kasashen Iran, Iraki, Siriya Da Rasha Sun Sha Alwashin Kawo Karshen Ta'addanci A Yanki G/Tsakiya
Mar 14, 2018 11:07Kasashen Iran, Iraki, Siriya Da Rasha sun bayyana wajibcin karfafa cibiyar hadin gwiwa a tsakaninsu da ke birnin Bagadaza da nufin kawo karshen ayyukan ta'addanci a yankin Gabas ta tsakiya.