Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • An Yabi Kasar Iran Kan Taka Gagarumar Rawa A Fagen Hana Yaduwar Ayyukan Ta'addanci

    An Yabi Kasar Iran Kan Taka Gagarumar Rawa A Fagen Hana Yaduwar Ayyukan Ta'addanci

    Mar 12, 2018 19:27

    Wani marubuci dan kasar Aljeriya ya bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kungiyoyin gwagwarmya da take goya musu baya sun hada yaduwar ayyukan ta'addanci a yankin gabas ta tsakiya.

  • Yukiya Amano Ya Jaddada Cewa Iran Tana Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya

    Yukiya Amano Ya Jaddada Cewa Iran Tana Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya

    Mar 06, 2018 06:30

    Shugaban hukumar makamashi ta kasa da kasa Yukiya Amano ya ce; Fiye da shekaru biyu kenan da hukumar take sanya idanu kusa da kuma akan aiki da yarjejeniyar ta Nukiliya.

  • Ministan Harkokin Wajen Kasar Faransa Ya Fara Ziyarar Aiki A Tehran

    Ministan Harkokin Wajen Kasar Faransa Ya Fara Ziyarar Aiki A Tehran

    Mar 05, 2018 07:22

    Ministan harkokin wajen kasar Faransa tare da tawagarsa sun iso birnin Tehran a safiyar yau Litinin don hudanar da ziyarar aikin ta kwanaki 2.

  • Kalubalen Dake Gaban Ministan Harkokin Wajen Faransa A Ziyararsa A Iran

    Kalubalen Dake Gaban Ministan Harkokin Wajen Faransa A Ziyararsa A Iran

    Mar 05, 2018 05:57

    A wani lokaci nan gaba ne ake sa ran ministan harkokin wajen Faransa zai gana da manyan jami'an gwamnatin Jamhuriya Musulinci ta Iran, a ziyararsa a kasar.

  • Iran Ta Musanta Fara Tattaunawa Da Kasashen Turai Kan Tasirinta A Gabas Ta Tsakiya

    Iran Ta Musanta Fara Tattaunawa Da Kasashen Turai Kan Tasirinta A Gabas Ta Tsakiya

    Mar 04, 2018 05:52

    Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta musanta rahotannin da ke cewa Iran din ta fara tattaunawa da wasu kasashen Turai dangane da irin tasirin da take da shi da kuma rawar da take takawa a yankin Gabas ta tsakiya.

  • Iran Ta Gindaya Sharadi Kafin Tattaunawa Kan Shirinta Na Makamai Masu Linzami

    Iran Ta Gindaya Sharadi Kafin Tattaunawa Kan Shirinta Na Makamai Masu Linzami

    Mar 03, 2018 15:53

    Iran ta ce sharadin bude tattaunawa kan shirinta na makamai masu linzami, zai soma ne idan Amurka da Turai suka lalata makamman nukiliya da da masu cin dogon zango na Amurka da na Turai.

  • Iran Ta Jaddada Cewa: H.K.Isra'ila Ce Kadai Ta Mallaki Makaman Nukiliya A Gabas Ta Tsakiya

    Iran Ta Jaddada Cewa: H.K.Isra'ila Ce Kadai Ta Mallaki Makaman Nukiliya A Gabas Ta Tsakiya

    Mar 01, 2018 06:56

    Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta jaddada cewa: Haramtacciyar kasar Isra'ila ce kadai ke janyo cikas a kokarin da ake yi na kawo karshen makaman nukiliya a yankin gabas ta tsakiya.

  • Sanarwar Kasashen Turai Da Amurka Bayan Rashin Nasarar Da Suke Yi A Kwamitin Tsaron MDD

    Sanarwar Kasashen Turai Da Amurka Bayan Rashin Nasarar Da Suke Yi A Kwamitin Tsaron MDD

    Feb 28, 2018 06:17

    Amurka, Faransa, Jamus da Birtaniya sun fitar da sanarwa hadin gwiwa kan kasar Iran, inda suka ce rashin mutunta dokar haramci kan kasar Yemen da hukumomin Iran din ba sa yi abin damuwa ne

  • Rasha Ta Hana Wani Kuduri Kan Iran A Kwamitin Tsaro Na MDD

    Rasha Ta Hana Wani Kuduri Kan Iran A Kwamitin Tsaro Na MDD

    Feb 27, 2018 08:08

    Wani kuduri wanda gwamnatin kasar Britania ta gabatarwa komitin tsaro na Majalisar dinkin duniya kan zargin Iran da aikawa mayakan Huthi na kasar yemai makamai masu linzami ya kasa wucewa a komitin bayan da kasar Rasha ta yi amfani da Veto.

  • Zarif: Daesh Bata Mutu Ba Amurka Ce Ta Canza Mata Wuri

    Zarif: Daesh Bata Mutu Ba Amurka Ce Ta Canza Mata Wuri

    Feb 24, 2018 11:52

    Ministan harkokin wajen kasar Iran Mohammad Jawad Zarif ya bayyana cewa kungiyar 'yan ta'adda ta Daesh tana nan, Amurka ce ta sauya mata wuri.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS