Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Iran: Hukumar Leken Asiri Ta Sanar Da Kame Masu Tayar Da Hatsaniya

    Iran: Hukumar Leken Asiri Ta Sanar Da Kame Masu Tayar Da Hatsaniya

    Jan 01, 2018 18:53

    A yau litinin ne hukumar leken asirin ta Iran ta ce ma'aikatanta da kuma yan kasa sun gano da kame wadanda suke da hannu a tayar da hatsaniya akan titunan wasu biranen kasar.

  • Shugaban Kasar Iran Ya Ce: Amurka Bata Da Hakkin Nuna Damuwarta Kan Matsalolin Al'ummar Iran

    Shugaban Kasar Iran Ya Ce: Amurka Bata Da Hakkin Nuna Damuwarta Kan Matsalolin Al'ummar Iran

    Jan 01, 2018 06:49

    Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: A watannin baya-bayan nan shugaban kasar Amurka Donald Trump ya bayyana al'ummar Iran a matsayin 'yan ta'adda, don haka a halin yanzu baya da hakkin da zai ce yana nuna damuwa kan matsalolinsu.

  • Gwamnatin Iran Ta Sha Alwashin Magance Matsalar Tashin Farashin Kayayyaki

    Gwamnatin Iran Ta Sha Alwashin Magance Matsalar Tashin Farashin Kayayyaki

    Dec 31, 2017 05:53

    Gwamnatin kasar Iran ta tabbatar wa al'ummar kasar cewa za ta ci gaba da aiki tukuru wajen magance matsalar tattalin arziki da hauhawar farashin kayayyaki da ake fuskanta a kasar lamarin da ya haifar da wasu 'yan zanga-zanga a wasu garuruwa na kasar cikin 'yan kwanakin nan inda mutane suke nuna rashin amincewarsu da wannan yanayin.

  • Iran: Miliyoyin Mutane Ne Suka Fito Don Jaddada Goyon Bayansu Ga Tsarin Musulunci

    Iran: Miliyoyin Mutane Ne Suka Fito Don Jaddada Goyon Bayansu Ga Tsarin Musulunci

    Dec 30, 2017 19:04

    Miliyoyin Iraniyawa a duk fadin kasar sun fito kan tituna don tunawa da ranar 30 ga watan Disamban shekara ta 2009, a lokacin da suka dakile shirin manyan kasashen duniya na kawo tashin hankali a kasar don kuma kawo karshen tsarin musulunci a kasar .

  • Majalisar Fayyace Maslahar Musulunci Ta Iran: Ranar 9 Ga Day, Ci Gaban Kumajin Juyi Ne.

    Majalisar Fayyace Maslahar Musulunci Ta Iran: Ranar 9 Ga Day, Ci Gaban Kumajin Juyi Ne.

    Dec 30, 2017 19:02

    Majalisar ta ce; kumajin da mutane suka nuna a ranar 9 ga watan Day (na hijira shamshiyya) ya kasance a matsayin wani ci gaba mai tarihi na juyin musulunci da mutanen kasar suka nuna basira.

  • Majalisar Kasar Iran Ta Kada Kuri'ar Amincewa Da Kudus A Matsayin Helkwatar Kasar Palastinu

    Majalisar Kasar Iran Ta Kada Kuri'ar Amincewa Da Kudus A Matsayin Helkwatar Kasar Palastinu

    Dec 25, 2017 17:10

    Majalisar Shawarar Musulunci ta kasar Iran ta kada kuri'ar amincewa da kudurin da aka gabatar mata na amincewa da birnin Kudus a matsayin babban birnin kasar Palastinu a matsayin mayar da martani ga kudurin Amurka na sanar da birnin a matsayin babban birnin H.K. Isra'ila.

  • Yan Majalisar Dokoki Amurka 24 Sun Bukaci Gwamnatin Trump Ta Dauki Matsayi Kan Iran

    Yan Majalisar Dokoki Amurka 24 Sun Bukaci Gwamnatin Trump Ta Dauki Matsayi Kan Iran

    Dec 24, 2017 06:25

    Wakilan majalisar dokokin kasar Amurka 24 yan jam'iyyar Republican sun rubuta wasika zuwa gwamnatin shugaba Donald Trump kan abin da suka kira sabuwar yarjejeniyar Nukliyan da kasar Iran ta yi.

  • Wani Likita Ya Gano Hanyar Warkar Da Cutar Mutuwar Gabbai Wacce Ake Kira MS

    Wani Likita Ya Gano Hanyar Warkar Da Cutar Mutuwar Gabbai Wacce Ake Kira MS

    Dec 22, 2017 19:13

    Wani likita a nan Iran ya gano hanyar warkar da cutar MS ko kuma mutuwar gabbai bayan bincike na kimanin shekaru 11.

  • Girgizar Kasa Mai Karfin Daraja 5.2 Ya Auku A Birnin Tehran Na Kasar Iran Da Kewayensa

    Girgizar Kasa Mai Karfin Daraja 5.2 Ya Auku A Birnin Tehran Na Kasar Iran Da Kewayensa

    Dec 21, 2017 05:53

    Girgizar kasa mai karfin daraja 5.2 a ma'aunin richter ya girgiza birnin Tehran fadar mulkin Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kewayensa a cikin daren jiya Laraba.

  • Yemen : Iran Ta Musunta Mika Wa 'Yan Houthi Makamai

    Yemen : Iran Ta Musunta Mika Wa 'Yan Houthi Makamai

    Dec 20, 2017 11:19

    Jamhuriya Musulinci ta Iran ta musanta zargin cewa tana mika wa 'yan gwagwarmaya na Houthi a Yemen makaman yaki.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS