Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Qatar Ta Gode Wa Iran Saboda Kokarinta Na Magance Rikicin Da Ya Kunno Kai Tsakaninta Da Saudiyya

    Qatar Ta Gode Wa Iran Saboda Kokarinta Na Magance Rikicin Da Ya Kunno Kai Tsakaninta Da Saudiyya

    Jun 10, 2017 17:11

    Ministan harkokin wajen kasar Qatar Muhammad bn Abdurrahman Al Thani ya jinjinawa Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kuma gode mata saboda irin kokarin da take yi wajen magance rikicin da ya kunno kai tsakaninta da wasu kasashen larabawa karkashin jagorancin kasar Saudiyya.

  • Iran : An Cafke Mutane 48 Bisa Zargin Alaka Da Harin Tehran

    Iran : An Cafke Mutane 48 Bisa Zargin Alaka Da Harin Tehran

    Jun 10, 2017 05:52

    A ci gaba da binciken da ake biyo bayan harin Tehran wanda ya yi sanadin mutuwar mutane 17, ma'aikatar tattara bayannan sirri ta Iran ta ce an cafke mutane 48 da ake zargi da hannu a jerin hare-haren na ranar Laraba data gabata.

  • Iran : Maharan Tehran Sun Samu Horon Ta'addanci A Mosul Da Raqqa

    Iran : Maharan Tehran Sun Samu Horon Ta'addanci A Mosul Da Raqqa

    Jun 08, 2017 18:14

    Ma'aikatar tattara bayanan sirri ta Iran ta bayyana sunayen maharan da suka kai jerin hare hare ta'addanci a birnin Tehran a Jiya Laraba.

  • Rundunar 'Yan Sandan Tehran: An Kama Mutane 5 Da Ake Zargi Da Harin Hubbaren Imam Khumaini

    Rundunar 'Yan Sandan Tehran: An Kama Mutane 5 Da Ake Zargi Da Harin Hubbaren Imam Khumaini

    Jun 08, 2017 05:23

    Shugaban 'yan sandan birnin Tehran, babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya bayyana cewar jami'an tsaron kasar sun kama mutane biyar da ake zargi da hannun cikin harin ta'addancin da aka kai haramin Imam Khumaini (r.a) a jiya yana mai jaddada cewa a halin yanzu dai birnin na Tehran yana cikin aminci babu wata damuwa.

  • Jagora: Juyin Juya Halin Musulunci Ya Samar Wa Al'ummar Iran Mutumci Da Kuma 'Yancin Kai

    Jagora: Juyin Juya Halin Musulunci Ya Samar Wa Al'ummar Iran Mutumci Da Kuma 'Yancin Kai

    Jun 04, 2017 18:03

    Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar juyin juya halin Musulunci da marigayi Imam Khumaini (r.a) ya jagoranta a Iran ya samar wa mutanen Iran mutumci da kuma 'yancin kai, yana mai sake jaddada aniyar al'ummar Iran na ci gaba da riko da tafarkin marigayi Imam.

  • Ana Gudanar Da Tarurrukan Juyayin Rasuwar Imam Khumaini (r.a) A Duk Fadin Iran

    Ana Gudanar Da Tarurrukan Juyayin Rasuwar Imam Khumaini (r.a) A Duk Fadin Iran

    Jun 04, 2017 05:35

    A yau ne ake gudanar da bukukuwan juyayin rasuwar marigayi Imam Khumaini (r.a) wanda ya assasa Jamhuriyar Musulunci ta Iran a duk fadin kasar ta Iran inda ake sa ran a yammacin yau Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei zai gabatar da jawabi kan hakan a hubbaren marigayi Imam din da ke wajen birnin Tehran.

  • Iran Za Ta Dauki Nauyin Wani Shiri Na Kur'ani A Afirka Ta Kudu

    Iran Za Ta Dauki Nauyin Wani Shiri Na Kur'ani A Afirka Ta Kudu

    Jun 03, 2017 19:26

    Ofishin kula da harkokin yada al'adun muslunci na kasar Iran a Afirka ta kudu ya dauki nauyin shirya wa dalibai musulmi tarukan bayar da horo a kan kur'ani a cikin watan Ramadan.

  • Iran Na Mutunta Yarjejeniyar Nukiliya - AIEA

    Iran Na Mutunta Yarjejeniyar Nukiliya - AIEA

    Jun 02, 2017 15:38

    Hukumar kula da makamashi ta kasa da kasa (AIEA) ta ce Iran na ci gaba da mutunta yarjejeniyar nukiliyar data cimma da mayan kasashen duniya.

  • Shugaban  Iran Ya Meka Sakon Ta'aziyarsa Ga Takwaransa Na Afganistan

    Shugaban Iran Ya Meka Sakon Ta'aziyarsa Ga Takwaransa Na Afganistan

    Jun 02, 2017 06:28

    Shugaban Kasar Iran Dakta Hasan Rauhani ya meka sakon ta'aziyar sa ga Takwaransa na kasar Afganistan da kuma iyalan wandanda harin ta'addancin da aka kai birnin Kabul ya ritsa da su.

  • Bunkasar Alaka Tsakanin Kasashen Iran Da Kenya Yana Ci Gaba Da Habaka A Dukkanin Bangarori

    Bunkasar Alaka Tsakanin Kasashen Iran Da Kenya Yana Ci Gaba Da Habaka A Dukkanin Bangarori

    Jun 01, 2017 19:21

    Jakadan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar Kenya ya bayyana cewa: Alaka tsakanin kasashen Iran da Kenya tana ci gaba da habaka musamman a fuskar tattalin arziki a cikin 'yan shekarun nan.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS