-
Rauhani: Azumi Jarabawa Ce Ta Allah Domin Tarbiyantar Da Ruhin Musulmi
Jun 01, 2017 06:59Shugaba Hassan Rauhani na Iran bayyana ibadar azumi a matsayin daya daga cikin manyan ayyukan ibada da ke a matsayin jarawa ta ubangiji ga musulmi, domin tsarkake ruhinsu a kan hakuri, tausaya wa marassa karfi, kaskantar da kai wajen bin umarnin Allah, tare da hana rai abin da yake bukata.
-
Iran Na Shirin Harba wasu Taurarin Dan Adam 3 Zuwa Sararin Samaniya
May 31, 2017 12:30Hukumar kula da harkokin bincike da ayyuka na sararin samaniya akasar Iran ta sanar da cewa, tana shirin harba wasu taurarin dan adam guda uku zuwa sararin samaniya a cikin wannan shekara.
-
Iran Ta Jaddada Goyon Bayanta Ga Gwagwarmayar Al'ummar Palasdinawa Domin Neman Yanci
May 30, 2017 06:57Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya jaddada cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana ci gaba da nuna goyon bayanta ga al'ummar Palasdinu a gwagwarmayar da suke yi domin kai wa ga samun yanci daga bakin zaluncin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Ibrahim Ja’afari: Iraki Ba Za Ta Shiga Sahun Masu Kiyayya Da Kasar Iran Ba
May 29, 2017 05:45Ministan harkokin wajen kasar Iraki, Dakta Ibrahim Ja’afari yayi watsi da kokarin kasashen Saudiyya da Amurka na hada wata hadaka ta kasashe don nuna kiyayya ga kasar Iran, yana mai cewa kasar Iraki ba za ta taba shiga cikin sahun masu adawa da kasar Iran ba.
-
Ayatollah Khamenei: Al Saud Masu Tsanani Ne A Kan Muminai Masu Rahama A Kan Kafurai
May 28, 2017 11:16Jagoran juyin juya halin muslucni a Iran ya bayyana mahukuntan kasar Saudiyya da cewa sun yi hannun riga da koyarwar kur'ani, inda suka zama masu cutar da muminai masu kyautatawa ga kafurai masu kiyayya da addinin muslunci.
-
Ayatollah Khatami: 'Yan Siyasar Iran Abokan Juna Ne Bayan Zabe
May 26, 2017 18:08Limamin da ya jagoranci sallar jumma'a a nan Tehran Ayatollah Ahmad Khatami ya yi kira ga yan siyasa a kasar Iran, bayan zabe da kuma bayyana wadanda suka sami nasara, da su maida kasa da ke tsakaninsu kafin zabe ya zama abota da aiki tare.
-
Iran: Yerjejeniyar Makamai Ba Zasu Bawa Kasar Saudia Tsaron Da Take Bukata Ba
May 26, 2017 17:52ministan harkokin wajen kasar Iran Mohammad Javad Zareef ya bayyana cewa yerjejeniyoyin sayan makamai wadanda kasar Saudia ta kulla da Amurka ba zasu samar mata da tsaro da zaman lafiya a kasar ba.
-
Iran Ta Sanar Da Sake Gina Wata Masana'antar Kera Makamai Masu Linzami Na Karkashin Kasa
May 25, 2017 18:10Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran sun sanar da cewar za su ci gaba da karfafa irin karfin da suke da shi na kariya musamman a fagen makamai masu linzami suna masu sanar da kera wata masana'anta ta uku ta karkashin kasa ta kera makamai masu linzami.
-
Kasashen Rasha, Iran, Iraki Da Syria Sun Tattauna Kan Batutuwa Na Tsaro
May 25, 2017 06:52Shugabannin majalisun tsaro na kasashen Rasha, Iran, Iraki da Syria, sun gudanar da zaman tattaunawa kan ayyukan hadin gwaiwa a tsakaninsu a kan batutuwa na tsaro.
-
Sabon Kawancen Amurka, Saudiyyah, Isar'ila, Domin Yaki Da Iran
May 23, 2017 07:09Bayan gama ziyarar da ya kai a birnin Riyadh fadar masarautar Saudiyya, tare da gabatar da jawabi ga wasu shugabannin larabawa da na wasu kasashen musulmi, Donald Trump kai tsaye ya wuce zuwa Isra'ila.